An bukaci Babban bankin Najeriua ya sausauto daga tsarin da ya fitar na kaiyade cire kudi.

Anja hankalin Babban baniin Najeriya da ya duba tsarin nan da ya fitar na kayyade cire kudi ga daidaikum jama a dama kamfani domin baiwa masu hada hada kudi damar inganta kasuwancinsu. Shugaban kamfanin NFAN a jahar Adamawa Alhaji Adamu Jingi ne yayi wannan kira a lokacin da yake zantawa da jaridar All Nur a yola. Alhaji Adamu yace kaiyade cire kudin zai shafi aiyukansu sosai saboda haka ya kamata babban bankin yayi la akari da yadda kamfanonin ke gudanar da aiyukansu da kuma yadda suke mu amaoa da kudi. A vwar Jingin dai suna sayan kayakin buga ruwa da. kudade masu yawa don haka akwai bukatan ayiwa kamfanonin rangwame ta yadda zasu gudanar da aiyukansu yadda ya kamata. Ya kuma kirayi gwamnati da ta yi dukkanin maiyiwa domin samar wa masu kamfanini hanyoyin da zasu fadada aiyukansu ba wai kaiyade musu abunda zasu cire a asusun su na bankunaba. A cewarsa dai samawa kamfononin wadacen kudi zaitaimaka wajen samar da aikikyi musammanma a tsakanin matasa.

Comments

Popular posts from this blog

Rundunan yan sandan jahar Adamawa ta taimakawa iyalain Jamin an yan sanda da suka gamu da ajalinsu a bakin aiki.

Police in Adamawa Arrestet 31 year for serial theft.

Jambutu got new Chairman of PCRC.