Babban sifeton Najeriya ya nuna alhinsa dangane da mutuwar wata aluya a lagos
Babban sifeton yan sandan Najeriya Usman Alkali Baba ya nuna alhininsa da takaicinsa dangane da mutuwar wata lauya mai suna Omobonle Raheem wanda ake zargin yan sanda ne suka yi sanadiyar mutywarta sakamokon harbinta da akayi a jahar Lagos.
Babban sifeton ya baiyana haka ne a wata sanarwa dauke da sanya hanun kakakin runduna yan sandan na kasa CSP Olumuyiwa Adejobi.
Babba sifeton ya baiyana lamarin a matsayin abin takacine kuma za and gudanar da bincike dangane da lamarin. Ya kuma jajantawa iyalen marigayiyar da ma abokan arziki dangane da mutuwar lauyar.
Comments
Post a Comment