Gidajen maifetur na NNPC mega ne kawai ake samun maifetur a jahar Taraba.
Daga Sani Yarima Jalingo.
Rahotanni daga jahar Taraba sun nuna cewa a kawo yanzu gidajen mai NNPC Mega ne kawai ke sayar da mai fetur akan nera dari da tamanin da tara kamar yadda gwamnati ta kaiyade a kowace lita.a yayindakasuwar bayan fage kuwa ana sayar da kowace lita akan nera dari biyu da hamsin zuwa da sittin.
Matuka matoci a fadar gwamnati jahar Taraba wato Jalingo sun koka da yadda ake samun karancin mai fetur a fadar jahar lamarin da suka kira da baidaceba.
Wasu da suka zantada manema labarai sun baiyama rashim jin dadi dangane da faruwar lamarin wanda kuma ya sanyasu cikin wahala rayuwa.
Rahoto ya nuna cewa gidan main din NNPC ne ka wai ke sayar da mai a yanzu sauran gidajen mai dinkam a rufe suke.
A yayinda wasu matuka matocin sun kirayi gwamnatin tarayya da tayi dukkanin mai yiwa domin kawo karshen matsalar .
Mr Mark Anthony wanda manajane a gidan mai na NNPC ya tabbatar al ummar jahar cewa gidan mai din sai wadadar da mai sai dai sukasance masu hakuri da layukan mai. Kuma daga yanzu har zuwa bayan kirismas zasu rinka samun mai fetur.
Bincike ya nuna cewa a yanzu haka ana sayar da galan din mai fetur a bayan fage akan nera dubu daya da dari biya.
Comments
Post a Comment