Shuhaban kwamitin amintattun kungiyar IPMAN ya taya Alhaji Aminu Abdulkadir Muranan samun sarautar gargajiya.

Shugaban kwamitin amintattu na kungiyar dillalain mai fetir mai zaman kanta ta kasa IPMAN Alhaji Babakano Jada ya taya Alhaji Aminu Abdulkadir murnan samun mukamin saratar Walin Adamawa wanda mai martaba Lamidon Adamawa Dr Muhammadu Barkindo Aliyu Mustafa ya Bashi wanda kuma akayi bikin nadin sarautar a ranan asabat din da tagabata. Alhaji Baba kano Jada yayi adu ar Allah madaukakin sarki ya taya riko ya kuma kare tare da sanya albarka. Ya kuma tabbatar masa da cewa a shirye suke su bashi hadin kai da goyon baya domin ganin ya samu nasaran gudanar da aiyukan cigaban masarautar Fombina. Dama jahar baki days.

Comments

Popular posts from this blog

Yola Zone: ASUU threatens to withdraw services on expiration of the 2-week ultimatum to FG

Breaking News: Muhammad Ahmad Song (Boboi/Baka)Passes Away at 83

INTERNATIONAL HUMAN RIGHTS COMMISSION APPOINTS NEW LEADERS IN ADAMAWA STATE