Wata kungiyar matasa ta kai ziyara a wata Mujami a a ranan bikin kirsimeti a wani mataki na wanzar da zaman lafiya.

Daga Sani Yarima a Jalingo. Kungiyar matasa mai ragin samar da zakan lafiya a Najeriya wato NGYFPI a takaice shiayr jahar Kaduna ta taya mabiya addinin kirista murnan bikin kirsimeti a mujami ar ECWA dake unguwar Rimi a cikin karamar hukumar Kaduna ta arewa. A jahar ta Kaduna. Ko odinaton kungiyar a shiyar Kaduna Kwamuret Abdulmajid Suleiman Iya baiyana a lokacin da yake amsa tambayoyi daga manema labarai dangane da ziyaran da suka kaiwa mabiya addinin kirista. Yace sunkai ziyaranne saboda tayasu murnan bikin kirsimeti na wannan shekara. Abdulmajid have zaiyi amfani da wanna dama wajen kiran yan Najeriya da sukasance masu gudanar da dukkanin abunda zai kawo zaman lafiya da ma hadin kai a tsakanin yan Najeriya baki daya. Indama yace wannan nema manufar ziyarar tasu. Ko Odinaton ya kara da ceawa sunyi amfani da wananan ziyarar wajen fadakar da al umma kan kaucwa dukkanin abida yake kawo dumaman yanayi. Shima a zantawarsa da manema labarai Rev, Sani Chindo Turaki na majami ar ECWA ya gidewa ko odinaton da tawagarsa bisa ziyarar tayasu murnan bikin kirsimeti da sukayi. Ya kuma tabbatar musu da cewa wannan ziyarar tasu da kuma ganin an samu zaman lafiya mai daurewa. Rev. Sani Chindo Turaki ya kuma godewa gwamatin jahar Kaduna da kuma gwamnatin tarayya a kokarinsu na inganta tsaro a yankuna dake fama da matsalar tsaro dake fadin Najeriya.

Comments

Popular posts from this blog

Yola Zone: ASUU threatens to withdraw services on expiration of the 2-week ultimatum to FG

Breaking News: Muhammad Ahmad Song (Boboi/Baka)Passes Away at 83

INTERNATIONAL HUMAN RIGHTS COMMISSION APPOINTS NEW LEADERS IN ADAMAWA STATE