A zabi Binani wakili Boya.
Zababben dan majalisar wakilain tarayyar Najeriya a mazabar Fufore Song Alhaji Aliyu Wakili Boya kuma sarkin matasan Adamawa yana mai kiran daukacin Al ummar jahar Adamawa da su fito ranan zabe su zabi Hajiya Aishatu Dahiru Binani a matsayin gwamna karkashin Jam iya A P C domin bata damar gudanar da aiyukan cigaban jahar baki daya.
Wakili Boya yace yana mai kiran Jama a da su fito kànsu da kwarkwatarsu domin zaban Binani wanda tana iya kakarinta wajen samarwa matasa da mata aikinyi harma da koyardasu sanan o i daban daban.
Saboda haka idan aka zabeta a matsayin gwamna zata samu damar bunkasa harkokin kasuwanci Wanda hakan zai taimaka wajen bunkasa tattalin arzikin jahar baki daya.
Comments
Post a Comment