An yaba da irin aiyuka gwamnat Ahmadu Umaru Fintiri yakeyi a jahar Adamawa.

An yabawa. gwamnatin Ahmadu Umaru Fintiri bisa kakari da yayi wajen gudanar da aiyukan cigaban jahar Adamawa. Alhaji Abba Jambutu ne yayi wannan yabo a lakacinda ya tattauna da jarida All Nur a yola radar gwamnatin jahar Adamawa. Alhaji Abba Jambutu yace duba da irin kyawawan aiyuka da gwama Fintiri yayi ya kamata Al ummar jahar Adamawa su sake bashi damar cigaban aiyukan cigaban jahar harma da bunkasa tattalin arzikin jahar baki daya. Abba yace yakamata iyaye subaiwa gwamna damar cigaban da jagorantar gwamnatin duba da yadda ya maida hankali wajen bada ilimi kauta a fadin jahar ta Adamawa baki daya. Da wannan ne Alhaji Abba Jambutu ya kirayi daukacin Al ummar jahar Adamawa dda su fito kwansu da kwarkwatarsu da su zabi gwamna Fintiri domin ya sami damar cigaba da aiyukan cigaba da suka hada da hanyoyi, asibitoci, bada ilimi kauta, samarwa matasa aikinyi ta koya misu kananan sano o i har matama sun amfana da koyon sana o i karkashin gwamnatin Ahmadu Umaru Fintiri. Alhaji Abba ya kuma kirayi daukacin ko odinatoci dake fadin jahar Adamawa da suyi dukkanin abinda suka dace domin ganin gwamna Ya lashe akwatinan angwanninsu.

Comments

Popular posts from this blog

Yola Zone: ASUU threatens to withdraw services on expiration of the 2-week ultimatum to FG

Breaking News: Muhammad Ahmad Song (Boboi/Baka)Passes Away at 83

INTERNATIONAL HUMAN RIGHTS COMMISSION APPOINTS NEW LEADERS IN ADAMAWA STATE