Ban janyewa kowaba. Muhammed Shuwa.

Dan takaran gwamna a jam iyar A D C a jajar Adamawa Alhaji Muhammed Shuwa yace shikam yana nan daram a matsayinsa na dan takaran gwamna a karkashin jam iyar A D C. Alhaji Muhammed Sshuwa yace baijanyewa kowaba asalima yana kira ga yan jahar Adamawa su fito kwansu da kwarkwatarsu a ranan zabe wato 18 - 3- 2023 domin su jefa mass kuri a. Ya kuma kirayi Al ummar jahar Adamawa da suyi watsi da jita jitan da ake yadawa na cewa ya jenye ya marawa wani dan takaran baya yace wannan batu ba haka yakeba. Shikam yana nan a maysayinsa na dan takaran gwamna a jam iyar A D C. Dan takaran gwamnan ya baiyanna haka ne a wata sanarwa da ya fitar a yola radar gwamnatin jahar Adamawa.

Comments

Popular posts from this blog

Yola Zone: ASUU threatens to withdraw services on expiration of the 2-week ultimatum to FG

Breaking News: Muhammad Ahmad Song (Boboi/Baka)Passes Away at 83

INTERNATIONAL HUMAN RIGHTS COMMISSION APPOINTS NEW LEADERS IN ADAMAWA STATE