Dan takaran sanata. a jam iyar P R P a zabar kudancin jahar Taraba yaki amincewa da sakamokokn zaben sanata a na mazabar.

Daga Sani Yarima Jalingo. Dan takaran sanata na mazabar kudancin jahar Taraba dan Jam iyar P R P Iliyasu Gadu yaki amincewa da sakamokon zaben majalisar dattawa da aka gudanar ranan 25-2-2023. Biyo bayan kin sanya tabbarin jam iyar ta P R P a takardan zabe tare da kiran hukumar zabe ta kasa INEC da tayi watsi da sakamokon zaben. Gadu ya baiyana hakane a taron manema labarai da ya gudanar a Jalingo fadar gwamatin jahar Taraba inda yaki amincewa da sakamokon zaben wanda ya baiwa dan takaran sanata na jam iyar A P C nasara. Yace hukumar zabe taki bin umurnin babbar kotun tarayya na umurni da aka bata da ta sanya tabbarin jam iyar a takardan zabe. A cewarsa yana daya daga cikin dubbain masu kada kuru a don haka ya fito yayi zabe kamar yadda doka ya tanada Amman abin takaicin shine baiga alamar jam iyarsuba a cikin takardan zaben sanata. Wannan ya nuna karara Nagoya bayansa basu samu damar zabansaba . Iliyasu yace baiga dalin da yasa hukumar zabe taki sanya alamar jam iyarsa a cikin takardan zaben sanataba bayan jam iyarsa ta cika dukkanin kaidodin da hukumar ta gindaya mata wanda haka ya baahi daman tsayawa takaran sanata a jam iyar ta P R P. A cewar Jam iyar ta tura sunayensu zuwa hukumar zaben domin shiga zaben shekara ta dubu biyu da uku. Ya kara da cewa yanzu haka suna tattaunawa da lauyoyinsa domin bin dukkanin hanyoyi da suka dace domin neman hakkinsu.

Comments

Popular posts from this blog

Rundunan yan sandan jahar Adamawa ta taimakawa iyalain Jamin an yan sanda da suka gamu da ajalinsu a bakin aiki.

Police in Adamawa Arrestet 31 year for serial theft.

Jambutu got new Chairman of PCRC.