Nasaran da gwmana Fintiri yayai nasarace ga al umma jahar Adamawa. Babakano jada.
Alhaji Aliyu Babakano Jada yana taya gwamna Ahmadu Umaru Fnitiri murnan lashe zaben gwamna da yayi a zaben gwamna da aka gudanar a wannan shekara ta dubu biyu da ashirin da uku.
Alhaji Babakano yace nasaran da geamna Ahmadu Umaru Fnitiri yayi nasarace ga All ummar jahar Adamawa baki daya. Don haka akwai bukatar al umma jahar su bashi hadin kai domin ganin ya gudanar da aiyukan cigaban jahar baki daya.
Alhaji Aliyu ya kuma kirayi All umma jahar da sukasance masu hada kansu da kuma yin adu o i cigaba dama samar da zaman lafiya a jahar dama kasa baki daya.
Comments
Post a Comment