Gwamnatin jahar Adamawa ta sanya dokan hana ziga zirga na sa o I 24.

Wasu gungun matasa a jahar Adamawa sun fasa wani siton abinci tare da kwashe kayakin da dama bisa zargin gwamnati da ajiye abinci ba tare da rarrabawa Al ummaba a cewar matasan. Biyo bayan wannan hatsaniya dai gwamnatin jahar ta Adamawa ta sanya dokan hana fita na sa o I ashirin da hudu Wanda ya fara aiki nan take. Hakan na kunshene a cikin wata sanarwa da sakataren watsa labarai gwamna finti Humwashi Wonosikiu ya fita Kuma aka rabawa manema labarai a yola. Sanarwan tace biyo bayan da gungun matasa da sukayi cincirindo a madainain ajiye kayakin abinci ya zama dole minsanya dokan domin bada kariya ga kayakin jama a dama rayukansu a cewa gwamna Ahmadu Umaru Finti.na jahar Adamawa. Sanawar ta Kuma baiyana cewa sai wadanda ke da aiyuka na musamman ne suke da damar gudanar da zirga zirga a lokacin dakan.
Kawo yanzu tunin aka rufe Babbar kasuwa zamani dake cikin garin Jimeta Dana karamar hukumar yola ta kudu dama wasu muhimmain wurare. Gwamnan ya Kuma kirayi Al umma jahar da subi dokan domin gwamnati baza ta lamunvewa duk Wanda yayiwa dokan Karen ysayeba.
SANARWA. SaNARWA. SANARWA Hukumar makarantar NAFAN Academy na sanar da al umma cewa ta fara sayar da Form din deban dalube daga matakin Nursery, Primary, Secondary wato J S S da S S harma da Islamiya High Islamiya. Ana sayarda Form dinne a haranar makarantar dake Jambutu daga karfe 9:00 na safe zuwa kafe 1:00 na rana tundaga ranakun litinin zuwa Jumma a a duk mako, kudin Form din shiga makarantar ya kama daga dari biyar zuwa dubu daya. Sai kuma Form din shiga NAFAN College of Science and Health Technology ana sayarwa akan kudi Nera dubu hudu da dari biyar.( 4500) Domin Karin bayani sai a tuntubemu akan wadannan nombobin ways Lamar haka: 07038466510. 08135314121. 07036765214. 08169443004. SANARWA MALLAM ZAKARI M. ALI.

Comments

Popular posts from this blog

Yola Zone: ASUU threatens to withdraw services on expiration of the 2-week ultimatum to FG

Breaking News: Muhammad Ahmad Song (Boboi/Baka)Passes Away at 83

INTERNATIONAL HUMAN RIGHTS COMMISSION APPOINTS NEW LEADERS IN ADAMAWA STATE