Taliban ta Kona kayakin wakoki a Afghanistan.
Kungiyar Taliban a kasar Afghanistan wanda itace ma take jagorantar gwamnatin kasar ta kona kayakin wakoki da dama wadanda kudadensu ya kai dubbain daloli.
Taliban din dai tace ta dauki matakin haka ne saboda bata tarbiya da masu wakokin keyi don haka taga bata da zabi illa ta kona kayakin wakokin.
Lamarin dai ya farune a yammaci lardin Herat dake kasar ta Afghanistan.
Tun a shekara ta 2021 ne lokacinda Taliban din ta hawmilki kasar ta dakatar da aiyukan mawakan a bainan jama a .
Ahmed Sarmast Jami in ne a cibiyar bunkasa harkokin waka yace wannan wani matakine na murkushe harkokin waka.
Makarantu dake koyar da wakokin dai sunyi shiru a karkaahin mulkin Taliban
.
Comments
Post a Comment