Wanda ya jagorancin juyin mulki a kasar Nijar ya aiyana kasansa a matsayin shugaban kasar Nijar.
A karshe dai wanda ya jagoranci juyin mulki a kasar Nijar ya aiyana kansa a matsayin shine sabon shugaban kasar Nijar.
Gen. AbdulRahmane Omar Tchiani yace shine sabon shugaban kasar Nijar biyo bayab habbare gwamnatin faran hula da da dogaren fadar shugaban kasar sukayi a ranan laraba da ta gabata.
Habbararren shugaban kasar Bazoum dai shine zabebben shugan na farko da ya karbi mulki a nan farar hula tunda kasar ta samu incin kanta daga kasar faransa a shekara ta 1960.
Kawo yanzu dai kasashen duniya da dama suna ta tura sakonnin rashin gamsuwarsu da wannan juyin mulki da akayi a kasar Nijar.
Tunin dai majalisar dinkin duniya ta sanar da dakatar da dukkanin aiyukan agaji a kasar ta Nijar kamar yadda Babban sakataren majalisar dinkin duniya Antenio Guttares ya baiyana.
SANARWA. SaNARWA. SANARWA
Hukumar makarantar NAFAN Academy na sanar da al umma cewa ta fara sayar da Form din deban dalube daga matakin Nursery, Primary, Secondary wato J S S da S S harma da Islamiya High Islamiya.
Ana sayarda Form dinne a haranar makarantar dake Jambutu daga karfe 9:00 na safe zuwa kafe 1:00 na rana tundaga ranakun litinin zuwa Jumma a a duk mako, kudin Form din shiga makarantar ya kama daga dari biyar zuwa dubu daya.
Sai kuma Form din shiga NAFAN College of Science and Health Technology ana sayarwa akan kudi Nera dubu hudu da dari biyar.( 4500)
Domin Karin bayani sai a tuntubemu akan wadannan nombobin ways Lamar haka:
07038466510. 08135314121. 07036765214. 08169443004.
SANARWA MALLAM ZAKARI M. ALI.
Comments
Post a Comment