Gwamnatin jahar Gombe ta bada umurnin rufe dukkanin gadajen rawa dake fadin jahar.

Gwamnan jahar Gombe Muhammadu Inuwa Yahaya ya bada umurni da a gaggauta rufe dukkanin gidajen rawa dake fadain jahar.
Sakataren gwamnatin jahar Gombe Farfesa Ibrahim Abubakar Njodi ne ya sanar da haka inda yace an dauki matakin hakane biyo bayan korefe korofe da jama a keyi dangane da gidajen na cewa ana samun tabarnarewar tarbiya, aikata laifi, harma da matsalar tsaro. Gwamnan ya kuma umurci rundunan tsaro bada kariya ga fararhula wato Civil Defence kakashin Operetin Hattara da su tabbatar abin wannan umurni a fadin jahar baki daya.
Gidajen rawa da suka shafa dai sun hada da Jami a gidan wanka dake mil uku akan hayar Yola,, a Gimbe, da white House Theatre, (Babban Gida), wanda yake sabon titin zuwa Yola a mil uku,sai gidan lokaci General merchant da dai sauransu.

Comments

Popular posts from this blog

Yola Zone: ASUU threatens to withdraw services on expiration of the 2-week ultimatum to FG

Breaking News: Muhammad Ahmad Song (Boboi/Baka)Passes Away at 83

INTERNATIONAL HUMAN RIGHTS COMMISSION APPOINTS NEW LEADERS IN ADAMAWA STATE