Rundunan bada kariya ga fararen hula Civil Defence Tasha Alwashin inganta tsaro a jahar Adamawa.

A kokarinta na dakile aiyukan ta addanci da aikata laifuka a tsakanin al umma dama kare kayakin jama a da dukiyoyi harma da rayukan al umma dake fadin jahar Adamawa. Rundunan tsaro kare fararen hula a Najeriya wato NSCDC shiyar jahar Adamawa ta kama mutane biyu da ake zargi da fasa runbun Adana kayakin gona dake kusa da mayanka a hanyar Yola. Hakan na kunshene a cikin wata sanarwa wanda mai magana da yawun rundunan a jahar Adamawa SC Dimas Yakubu Bille ya sanyawa hanu kuma aka rabawa manema labarau a yola fadar gwamnatin jahar Adamawa. Sanarwan ta baiyana cewa ma aikatar muhalli dake jahar Adamawa tana iya kokarinta wajen inganta muhalli wanda hakan yana taimakawa wajen gudanar da harkokin noma yadda ya kamata, a fadin jahar. Wadanda aka kama dai sun hada da Ibrahim Abdullahi da Yusuf Muhammed harwayau rundunan tana cigaba da tsare wasu mutane uku da ake zarginsu da aikata lafuka wadanda suka hada da shehu Abdullahi , Abbas Muhammed da kuma Jawad Balah. Cikik kayakin gona da ake zargin sun kwashen dai sun hada da injunan ban ruwa 20, goran feshi 2 , da sanadarin feshi 38, damin bututu ban ruwa 4, da dai sauransu.
Sanarwan ta kara da cewa kwamandan rundunan a jahar Adamawa Ibrahim Mainasara yana mai tabbatarwa al ummar dake fadin jahar cewa rundunan ta lashi takwabin ta kamo sauran wadanda ake zargi da wawure kayakin jama a, don haka rundunan zatabi doka da oda domin kare kayaki da ma kaddarorin gwamnati dana jama a domin cigaban al ummar jahar baki daya. Kwamanda Ibrahim Mainasara ya yabawa Jami an rundunan bisa na mijin kokari da sukeyi na ganin an inganta tsaro ga mazauna fadin jahar. Rundunan ta kuma kirayi al umma dake fadin jahar da sujasance suna baiwa rundunan hadin kai da goyon baya ta wajen basu bayanai da zai baiwa rundunan damar kama duk wadanda ake zargi da sace kayakin jama a.
SANARWA. SaNARWA. SANARWA Hukumar makarantar NAFAN Academy na sanar da al umma cewa ta fara sayar da Form din deban dalube daga matakin Nursery, Primary, Secondary wato J S S da S S harma da Islamiya High Islamiya. Ana sayarda Form dinne a haranar makarantar dake Jambutu daga karfe 9:00 na safe zuwa kafe 1:00 na rana tundaga ranakun litinin zuwa Jumma a a duk mako, kudin Form din shiga makarantar ya kama daga dari biyar zuwa dubu daya. Sai kuma Form din shiga NAFAN College of Science and Health Technology ana sayarwa akan kudi Nera dubu hudu da dari biyar.( 4500) Domin Karin bayani sai a tuntubemu akan wadannan nombobin ways Lamar haka: 07038466510. 08135314121. 07036765214. 08169443004. SANARWA MALLAM ZAKARI M. ALI.

Comments

Popular posts from this blog

Rundunan yan sandan jahar Adamawa ta taimakawa iyalain Jamin an yan sanda da suka gamu da ajalinsu a bakin aiki.

Police in Adamawa Arrestet 31 year for serial theft.

Jambutu got new Chairman of PCRC.