An nada gwamnan Babban Banking Najeriya wato CBN.
shugaban kasa Bola Tinubu ya nada OlaYemi Cardoso a matsayin gwamnan Babban Bankin Najeriya wato CBN.
Hakan na kunshene a cikin wata sanarwa dauke da sanya hanun. Mai magana da fadar shugaban kasa Ajuri Ngelale Wanda ya fitar a Jumma a nan.
nadin na zuwane bayan dakatar da Emefiele daga mikamin gwamnan Babban Bankin.
Comments
Post a Comment