Gobara tayi sanadiyar mutuwar mutane dari a wurin bikin daurin aure a Iraki.

Akalla mutane dari ne suka gamu da ajalinsu sakamokon daahin gobara a wurin bikin aure a yayinda mutane dari da hamsin suka jikkata a yankin arewacin Iraki. Daruruwan mutane ne dai suna gudanar da bikin aure a garin Al Hamdaniya dake arewacin kasar Iraki kwatsam sai gobara ta tashi a wurin bikin. Kawo yanzu dai ba asan dalilin tashin wutaraba . Gobaran tayi sanadiyar lalata waau sassan gine gine da ake gudanar da bikin aure. Sai dai ba a tabbatar ko lamarin ya ritsa da amarya ko Angoba duka da cewa wasu rahotannin na cewa amaryar da ango suna cikin wadanda suka mutu.kamara yadda kafafen yada labarai kasar ta Iraki suka baiyana. An dai kai watanda suka jikkata zuwa Asibiti domin yi musu jinya.

Comments

Popular posts from this blog

Yola Zone: ASUU threatens to withdraw services on expiration of the 2-week ultimatum to FG

Breaking News: Muhammad Ahmad Song (Boboi/Baka)Passes Away at 83

INTERNATIONAL HUMAN RIGHTS COMMISSION APPOINTS NEW LEADERS IN ADAMAWA STATE