Majalisar wakilai kasar Amurka zata fara bincike domin tsige Joe Biden.

Majalisar wakilain kasar Amurka tace zata gudanar da bincike kan shugaban kasa Joe Biden domin lalubo hujjojin tsigeahi daga kan Mulki. Kakakin majalisar Kevin McCarthy ne ya sanar da haka inda yace bincike zai duba zargi da ake masa na yin anfani da Iko, harma da cin hanci da rashawa. Na umurci kwamitin da aka kafa dangane da binciken na majalisar wakilain da ya gudanar da binciken domin samo cikekken hujja da zai baiwa majalisar dama tumbuke shugaban daga kan kijeran shugabancin kasar ta Amurka.

Comments

Popular posts from this blog

Yola Zone: ASUU threatens to withdraw services on expiration of the 2-week ultimatum to FG

Breaking News: Muhammad Ahmad Song (Boboi/Baka)Passes Away at 83

INTERNATIONAL HUMAN RIGHTS COMMISSION APPOINTS NEW LEADERS IN ADAMAWA STATE