Shugaban kasar Koriya ta Arewa ya gana da takwaransa na Rasha.

kasar Koriya ta Arewa Kim Jong Un ya gana da sugaban kasar Rasha Vladimir Putin a kasar Rasha biyo bayan Ziyaran da ya Kai a Moscow. Shuwagabanin kasashen biyu dai sun tattauna batutuwa da dama ciki harda batun makaimai.a yayinda Rashan ke cigaba da yaki da kasar Ukraine. Sai dai shuwagabanin sun misanta ikirarin da Amurka tayi na cewa kasashen na tattauna batun cinikayyar makamaine a tsakanin su. Dangane yakin da Rashan keyi da Ukraine.

Comments

Popular posts from this blog

Yola Zone: ASUU threatens to withdraw services on expiration of the 2-week ultimatum to FG

Breaking News: Muhammad Ahmad Song (Boboi/Baka)Passes Away at 83

INTERNATIONAL HUMAN RIGHTS COMMISSION APPOINTS NEW LEADERS IN ADAMAWA STATE