Tsadar ratuwa ad a itace mafita.
Daga Ibrahim Abubakar Yola.
Ina Maka Addu'a Da Fatan Gamawa Da Duniya Lafiya, Allah Ya Sada Ka Da Dukkan Alkhairan Dake Cikin Wannan Wata Na Ramadan, Allah Ya Jik'an Mahaifan Ka, Allah Ya Kara Bunkasa Samun Ka, Ya Kara Maka Daukaka, Allah Ya Maka Yadda Kake So Duniya Da Lahira Albarkacin Wannan Wata Na Ramadan, Albarkar Annabi Da Al'kur'ani, Ameeen Ya Hayyu Ya K'ayyum.Ramadan Mubaraka
Amb. Mohammed Ahmed Marafa PSLs Babban sakataren kungiyar west Africa youth Congress. ne ya baiyana haka a wata sanarwa da ya fitar a yola fadar gwamnatin jahar Adamawa.
Ya Kuma kirayi Yan Najeriya da suyi amfani da wannan lokaci na Azumin watan Ramadan wajen yin adu o I domin Neman taimakon Allah Madaukakin sarki wajen kawo karshen dukkanin kalubalen dake ciwa kasan nan tuwo a kwarya.
Ambasada Muhammed ya shawarci mawadata da sukasance masu taimakawa marassa galihu da Kuma marayu domin Neman albarkan dukiyarsu da Kuma samun nasaran a dukkanin aiyukansu.
Comments
Post a Comment