An jajintawa Yan kasuwan Yola ta kudu dake jahar Adamawa.

 



Shugaban kamfanin NAFAN dake Jambutu a cikin karamar hukumar yola ta arewa Alhaji Adamu Jingi Wanda akafi sani da Mai hange ya jajintawa yan kasuwar Yola ta kudu bisa iftila I gobara da ta Kona kauswar.


Alhaji Adamu Jingi yayi mika Jajenne a wata sanarwa da ya fitar a yola. Inda yayi Adu a Allah madaukakin sarki ya mayar musu da gurbin abinda suka rasa. Allah ya sanya Albarka a harkokin kaauwancinsu.


Alhaji Adamu ya Kuma Yi Adu ar Allah ya kare aukuwar gobara a ciki da wajen jahar Adamawa. Indama ya shawarci yan kasuwa da sukasance suna gudanar da harkokin kaauwancinsu bilhakki da gaskiya domin samun cigaba da Kuma kawo karshen matsalar da ake samu.


Ya Kuma kirayi gwamnati da masu ruwa da tsaki da su kaiwa wadanda lamarin ya shafa dauki domin rage musu radadin asara da sukayi sakomokon konewar kasuwar.

Comments

Popular posts from this blog

Yola Zone: ASUU threatens to withdraw services on expiration of the 2-week ultimatum to FG

Breaking News: Muhammad Ahmad Song (Boboi/Baka)Passes Away at 83

INTERNATIONAL HUMAN RIGHTS COMMISSION APPOINTS NEW LEADERS IN ADAMAWA STATE