Gwamna Zulum na jahar Borno ya rarraba kayakin Abinci a jahar.

 


Daga Ibrahim Abubakar Yola.


Gwamnatin jahar Borno ta rabawa kayakin abinci da Wanda bana abinciba ha magidanta Sama da dubu ashirin da biyar a cikin karamar Nganzai dake jahar.



Gwamna Babagana Umar Zulum da yakeyiwa manema labarai jawabi yace wannan taimakon tun daga shekara ta 2019  anayi Wanda hakan ya taimaka wajen rage kaso hamsin  ya Kara da cewa da sannu za a cigaba da taimakawa sai dai gwamnan yace magance matsalar itace bunkasa noman Rani.



Akalla maza dubu goma sun karbi buhunan shinkafa da masara masu nauyin kilogram 25  a yayinda mata dubu Sha biyar sun karbi dubu biyar kowannensu.



Gwamnan ya Kuma yaba da salon Mulki shugaban Tinubu da hukumar raya yankin arewa masau gabas bisa kokarinda sukeyi tare da yin adu a domin Neman taimakon Allah Madaukakin sarki da ya cigaba da basu damar cigaba da taimakawa a fadin jahar.

Comments

Popular posts from this blog

Yola Zone: ASUU threatens to withdraw services on expiration of the 2-week ultimatum to FG

Breaking News: Muhammad Ahmad Song (Boboi/Baka)Passes Away at 83

INTERNATIONAL HUMAN RIGHTS COMMISSION APPOINTS NEW LEADERS IN ADAMAWA STATE