Wani Mai damfara ya shiga hanu Yan sanda a jahar Adamawa.

 




Yan Sanda a jahar Adamawa sun kama wani Dan shekaru 39 da haifuwa bisa zarginsa da damfaran mutane ta hanyar canja muryoyi daban daban da suna shi aljanune.



Kakakin rundunan yan sandan jahar Adamawa SP Suleiman Yahaya Nguroje ne ya sanar da haka a wata sanarwa da rabawa manema labarai a Yola.



Sanarwan ta baiyana cewa Wanda ake zargin Mai Suna Sani Mamman ya kware wajen damfaran mutane wato 419 Kuma Yana amfani da muryoyi daban daban wajen damfaran mutane.



Kawo yanzu dai rundunan tana cigaba da bincike dangane da lamarin.

Comments

Popular posts from this blog

Yola Zone: ASUU threatens to withdraw services on expiration of the 2-week ultimatum to FG

Breaking News: Muhammad Ahmad Song (Boboi/Baka)Passes Away at 83

INTERNATIONAL HUMAN RIGHTS COMMISSION APPOINTS NEW LEADERS IN ADAMAWA STATE