Wani matashi da ake zargi da fashi da makami ya shiga hanun yan sanda a jahar Adamawa.

 



A cigaba da takeyi na kawo karshen aikata laifuka a jahar Adamawa. Runduna yan sandan jahar Adamawa tayi nasaran cika hanu da wani mai suna Usman Muhammed Dan shekara 19 da haifuwa bisa zarginsa da fashi da makam.



Kakakin rundunan yan sandan jahar Adamawa SP Suleiman Yahaya Nguroje ne ya sanar da haka a wata sanarwa da ya rabawa manema labarai a Yola.



Wanda ake zargi da wani  da baikai ga shiga hanuba ana zarginsu da harin fashi da makami akan wata mata maishekaru 22 tare da kwace mata wayarta.



Kwamishinan yan sandan jahar Adamawa Dankombo Morris ya baiyana Jin dadinsa da gamsuwarsa ya Kara da cewa Babu wurin buta ga masu aikata laifuka a jahar Adamawa Kuma rundunan ta kimtsa tsaf domin dakile aiyukan bata gari a cikin jama a 



An gano adda da wayoyi a wurin Wanda ake zargin.

Comments

Popular posts from this blog

Yola Zone: ASUU threatens to withdraw services on expiration of the 2-week ultimatum to FG

Breaking News: Muhammad Ahmad Song (Boboi/Baka)Passes Away at 83

INTERNATIONAL HUMAN RIGHTS COMMISSION APPOINTS NEW LEADERS IN ADAMAWA STATE