Hadin Kai Neman ilimi shine mafita.

 



An bukaci Al umma musulmai da su maida hankali wajen Neman ilimi domin samun cigaba da Kuma kaucewa shiga zaban Allah ranan gobe kiyama.

Mallam Mukhtar Dayyib ne ya bukaci haka a hanawarsa da manema labarai a Yola.


Mallam Mukhtar Dayyib yace nema ilimi abune da yake da muhimmanci don haka ya kamata Al umma musulmai sukasance masu Neman ilimin addinin Dana zamani domin samun cigaba.


Mallam Mukhtar ya Kuma baiyana cewa rashin ilimi Yana da matukan hatsari saboda haka akwai bukatar Al umma musulmai da akoda yaushe sukasance masu Neman ilimi.


A cewarsa dai Neman ilimi wabijine ga musulmai don haka a maida hankali wajen Neman ilimi don samun cigaban addinin musulunci.


Mallam Mukhtar ya ja hankalin malamai musammanma masu wa azi da sukasance suna gudanar da wa azuzzukarsu kan yadda Al umma musulmai zasu bautawa Allah madaukakin sarki, su kaucewa duk abinda zai kawo rarrabuwar Kai a tsakanin Al umma musulmai.

Comments

Popular posts from this blog

Yola Zone: ASUU threatens to withdraw services on expiration of the 2-week ultimatum to FG

Breaking News: Muhammad Ahmad Song (Boboi/Baka)Passes Away at 83

INTERNATIONAL HUMAN RIGHTS COMMISSION APPOINTS NEW LEADERS IN ADAMAWA STATE