Rundunan Yan sandan jahar Adamawa tayi nasaran kama Wanda ake zargi da kisan Kai.
Rundunan Yan sandan jahar Adamawa a yanzu haka tana tsare da wani matashi Dan shekara 36 Mai Suna Aliyu Yakubu Wanda ke zaune a kauyen Jalingo Daddawa a UBA dake karamar hukumar Hong bisa zarginsa da hallak wani Mai Suna Bassey Isah.
Kakakin rundunan yan sandan jahar Adamawa SP Suleiman Yahaya Nguroje ne ya baiyana haka a wata sanarwa da ya rabawa manema labarai a Yola fadar gwamnatin jahar Adamawa.
Sanarwa ta ko baiyana cewa an dai cika hanu da Wanda ake zarginne da aikata kisa bayan ya yaudari tare da zambatan Wanda ya hallaka bayan ya karbi masa buhun masara uku da niyar zaiyi masa kudin Najeriya.
Haka Kuma Wanda ake zargin ya bukaci tare da karban mota sitalen da carry go dacewa zai azirtashi dare Daya. Inda ya daukeshi zuwa Dani a yayinda yata dukanahi da karfe bayan ya hallakaahi ya Kuma binneshi.
Sanarwa ta Kuma baiyana cewa kawo yanzu ana cigaba da bincike kuma da zaran an kammala bincike za a gurfanar dashi a gaban kotu domin ana tukanarsa da aikata kisa da Kuma fashi da makami.
Comments
Post a Comment