An karrama Dr Jauro Jalo .........cibiyar ISANRRC.

 





Dr kwamuret Jauro Jalo Wanda Kuma shine Babban rijistiran cibiyar bincike mu adinai da harkokin noma ta kasa wato ISANRRC kenan a takaice ya samu karramawa na musamman daga cibiyar ta ISANRRC na ma tsagi doctor.



Babban directan Cibiyar ta ISANRRC na kasa Dr John Daniel Enemoma ya jagoranci baiwa Dr Jauro Jalo karramawa Dokto Wanda ya gudana a Abuja.




Da yake magana Dr Jauro Jalo ya godewa Allah madaukakin sarki da yasa aka mashi wannan karramawa tare Kuma da yabawa cibiyar ta ISANRRC da ya bashi wannan matsayi na Dokta.






Dr Jauro Jalo ya Kuma godewa Yan uwa da abokan Arziki bisa irin hadin Kai da goyon baya da suka bashi da Kuma Yi mishi adu o I Wanda hakan ya Kai ga bashi wannan dama saboda haka Yana mutukan godiya.




Dr Jauro ya shawarci Yan Najeriya da su daina aibanta shuwagabannin kamatayi sukasance masu yiwa shuwagabani adu o I a Koda yaushe Wanda a cewarsa haka zai taimaka wajen cigaban kasa baki Daya.




Dr Jalo ya Kuma kirayi Yan Najeriya da su maida hankali wajen baiwa shuwagabanin hadin Kai da goyon baya domin su samu damar gudanar da aiyukan cigaba harma da inganta tsaro a fadin Najeriya.





Ya Kuma mika godiyarsa ga fadar Lamidon Adamawa Dr Muhammed Barkido Aliyu Mustafa tare da daukacin masarautun gargajiya dake fadin jahar ta Adamawa.






Ya Kuma bukaci da Al umma sukasance masu hada kansu a Koda yaushe da Kuma nunawa juna kauna da yiwa juna adu ar fatan Alheri Wanda hakan zai taimaka wajen hadin kan Al umma.




In za a iya tunawa dai a kwanan nan ne aka nada Dr Jauro Jalo a matsayin Babban rijistiran Babbar cibiyar Bincike na ma adinai da harkokin noma ta kasa ISANRRC.

Comments

Popular posts from this blog

Rundunan yan sandan jahar Adamawa ta taimakawa iyalain Jamin an yan sanda da suka gamu da ajalinsu a bakin aiki.

Police in Adamawa Arrestet 31 year for serial theft.

Jambutu got new Chairman of PCRC.