Rundunan Yan sandan jahar Adamawa ta jajintawa iyalen Barista Hapsat Abdullahi biyo bayan rasuwar mahaifiyata.

 





Rundunan Yan sandan jahar Adamawa tana Mai mika ta aziyarta zuwa ga iyalen  Barista Hapsat Abdullahi biyo bayan rasuwar mahaifiyata.




Kakakin rundunan yan sandan a jahar Adamawa SP Suleiman Yahaya Nguroje ne ya baiyana haka a wata sanarwa da ya rabawa manema labarai a Yola, fadar gwamnatin jahar Adamawa.



A sanarwan anjiyo kwamishinan Yan sandan jahar Adamawa Dankwambo Morris yana jajantawa iyalen Barista Hapsat Abdullahi bayan rasuwar mahaifiyata da ta rasu a ranan lahadi da ta gabata bayan gajeruwar rashin lafiya da tayi.



Kwamishin ya Kuma Yi adu ar Allah ya gafarta mata yayi mata rahama yasa Kuma Aljanna Firdausi ce makomarta, Allah ya baiwa iyalenta hakurin jimre rashi da sukayi.

Comments

Popular posts from this blog

Yola Zone: ASUU threatens to withdraw services on expiration of the 2-week ultimatum to FG

Police in Adamawa Arrestet 31 year for serial theft.

INTERNATIONAL HUMAN RIGHTS COMMISSION APPOINTS NEW LEADERS IN ADAMAWA STATE