Rundunan Yan sandan jahar Adamawa tana tsare da wata mata da ta watsawa matar dake dauke da juna biyu ruwan zafi.

 







Rundunan Yan sandan jahar Adamawa Yan zu haka tana tsare da wata yar shekaru 20 Wanda ke dauke da juna biyu bisa zarginta da watsawa wata matan dake dauke da juna biyu ruwan zafi Wanda hakan ya tilastata yin na kudahaifuwa.




Kakakin rundunan Yan sandan jahar Adamawa SP Suleiman Yahaya Nguroje ne ya sanar da haka a wata sanarwa da ya rabawa manema labarai a Yola. Fadar gwamnatin jahar Adamawa.




Sanarwan ta Kuma baiyana cewa da zaran an kammala bincike kan Wanda ake zargin za a gurfanar da ita a gaban kotu domin ta fuskanci shariya.

Comments

Popular posts from this blog

Yola Zone: ASUU threatens to withdraw services on expiration of the 2-week ultimatum to FG

Breaking News: Muhammad Ahmad Song (Boboi/Baka)Passes Away at 83

ADAMAWA APEX CHOICE MOST INFLUENTIAL WOMEN IN ADAMAWA AWARD NIGHT