Wani mutum ya shiga koman Yan sanda a jahar Adamawa bisa zarginsa da cin zarafin yarinya karamar.
A wani mataki na yaki da cin zarafin jinsi rundunan Yan sandan jahar Adamawa ta ofishinta dake Garkida a karamar hukumar Gombi tayi nasaran kama wani mutum da ake zargi da cin zarafin karamar yarinya.
Kakakin rundunan Yan sandan jahar Adamawa SP Suleiman Yahaya Nguroje ne ya sanar da haka a wata sanarwan da ya sanyawa hanu a Yola.
Sanarwan tace nan gaba kadan za a samu Karin bayani.
Comments
Post a Comment