Rundunan Yan sandan jahar Adamawa ta mikawa Wani mahaifi yaronsa.
A yau 22-8-2025 Rundunan Yan sandan jahar Adamawa ta mika yaro Mai suna Adamu Muhammed wand aka kiyasta shekarunsa 12 da haifuwa ga mahaifinsa.
Kakakin Rundunan Yan sandan jahar Adamawa SP Suleiman Yahaya Nguroje, ne ya sanar da haka a wata sanarwa da ya rabawa manema labarai a Yola fadar gwamnatin jahar.
Rundunan na Mai mika godiyaray ga Al umma.
Comments
Post a Comment