An taya gwamna. Fintir murna.
Alhaji Suleiman Yusuf Jami in tsare tsaren aikin hajji karamar hukumar Madagali a jahar Adamawa ya taya gwamna Ahmadu Umaru Finti murnan rantsar dashi a matsayin gwamna karo na biyu a jahar Adamawa.
Akhaji Yusuf yace yayi farincikin ganin an kammal bikin rantsar da gwamnan lafiya ba tare da watamatsalaba kuma ya na mai fatan gwamnan zaicigaba da gudanar da aiyukan cigaban jahar dama inganta tsaro a fadin jahar baki daya.
Ya kuma kirayi daukacin al ummar jahar ta Adamawa da sukasance masu baiwa gwamnan hadin kai da goyon baya domin ganin gwamnan ya samu damar gudanar fa aiyukan cigaban jahar baki daya.
Comments
Post a Comment