Posts

International Women day commissioner commend men in Taraba State.

Image
By Sani Yarima Jalingo. The Honorable Aishat A. Barde, Commissioner of Environment and Climate Change in Taraba State, on Friday stated honor of International Women's Day. In her message, the Commissioner acknowledged the admirable qualities of women, including their unwavering commitment, formidable strength, resilience, resistance, and multitasking abilities across a variety of domains.  The theme for this year's celebration is "Invest In Women: Accelerate Progress." Hon. Aishat Barde emphasized the importance of men's support and assistance for women to achieve their full potential in society.  She expressed her appreciation to all the men who have generously extended their aid and support to women.  The Commissioner thanked Governor Agbu Kefas for giving women the opportunity to showcase their potential and serve the people of Taraba towards achieving his "Moving Forward Agenda." Hon. Aishat Barde urged women not to relent in their rightful and equal...

Ranan mata ta duniya an yabawa maza.

Image
  Daga Sani Yarima Jalingo. A yayinda ake gudanar da bikin ranan mata ta duniya an yabawa maza bisa rawa da suke takawa wajen inganta rayuwar mata. Kwamishiniyar muhalli da sauyin yanayi a jahar Taraba Aisha A Barde ce ta baiyana haka a sakonta na bikin ranan mata ta duniya da ta fitar a Jalingo fadar gwamnatin jahar Taraba. Aisha Barde tace maza sun bada muhimmiyar gudumawa wajen taimakawa mata wanda hakan yakaisu ga samun nasara a dukkanin harkokinsu na yau da kullum. Saboda haka take baiyana godiyarta da jinjinanta ga maza domin ganin mazan sun samu kwarin gwiwar cigaba da taimakawa mata a Koda yaushe.  Kwamishiniyar ta Kuma godewa gwamna Agbu Kefas bisa irin dama da ya baiwa mata a cikin gwamnatinsa domin Suma su bada tasu gudumawa wajen cigaban jahar. Don haka nema take shawartar matan da suyi dukkanin abinda zai kawo daga martaban jaha. Aisha ta yabawa uwar gidan gwamnan jahar ta Taraba Mis Agyan Agbu Kefas bisa yadda take koyawa mata da matasa sana o I daban daban a fad...

An koyawa mata da suka warke daga cutara yoyon fitsari 50 sana o I daban daban a jahar Jigawa.

Image
  Daga Ibrahim Abubakar Yola. Gwamnatin jahar Jigawa tare da hadin gwiwar Gidauniyar Fistula a Najeriya FFN da Kuma Asusun Al umma na majalisar Dinkin duniya wato UNFPA sun horar da mata da suka warke daga cutara yoyon fitsari VVF da yawansu ya Kai hamsin a fadin jahar. Darectan Gidauniyar Fistula a Najeriya Dr Musa Isa ne ya baiyana haka alokacinda yake jawabi a wurin bikin yaye mata 50 bayan an koyar dasu sana o l daban daban kauta a Jahun dake jahar ta Jigawa. Dr Musa Isa ya zanyano irin aiyukan  da sukayiwa mata da suka hada da fidar cutar yoyon fitsari da basu magunguna harma da koya musu sana ar dogaro da Kai da Kuma basu kayakin sana o in. Dr Musa yace watanin hudu sukayi suna horar da matan da suka warke daga cutara da VVF cikin Sana o I da aka  koyo musu sun hada da tela, kiwon awaki, dayin maingyada, da dai sauransu. Ya Kuma kirayi wadanda suka amfana da Shirin da   su zama jakadun Gidauniyar ta Fistula wajen wayarwa mata Kai dangane da matsalar tsawon...

An shawarci masu ruwa da tsaki a jam iyar APC da sukasance masu hada kansu.

Image
Daga Ibrahim Abubakar Yola.  An shawarci Yan jam iyar APC a jahar Adamawa da sukasance masu hada kansu da baiwa shuwagabani goyon baya domin ganin an samu nasaran a zaben shekara ta 2027. Hon. Patricia Yakubu ce ta bada wannan shawara a lokacin da ta gudanar da ziyara a dukkanin kananan hukumomi 21 dake fadin jahar. Patricia tace ta gudanar da ziyaran ne domin ganawa da shugabannin mata ma jam iyar APC tundaga matakin anguwanni har zuwa matakin jahar da zummar Samar da hadin Kai a tsakanin Yan jam iyar ta APC. Ta Kuma baiyana cewa yana da muhimmanci a hada Kai domin ciyar da jam iyar gaba harma tace ta kasance a cikin harkokin jam iyar a mataki jahar ne saboda tanason ganin jam iyar tacigaba yadda ya kamata a fadin jahar. Saboda hakanema take tunatar da Yan jam iyar da cewa hadin Kai a tsakanin Yan jamiyar shi zaikasu ga samun nasara maidaurewa. Ta Kuma baiyana jindadinta da farin cikinta dangane da yadda shuwagabanin matan jam iyar suka bata hadin Kai da goyon baya wannan ya nuna ...

Stakeholders in APC have been advised to be united.

Image
  By Ibrahim Abubakar Yola. I have been in the tour team of Hon. Patricia Yakubu throughout the 21 Local Governments of Adamawa State. The mantra was just one: she's turning water into wine and making many party women walk on water. Her first call was to summon all the APC women leaders and other women party Executive from the ward level to the local government to have a progressive discussion towards the unity of the party. They can focus on supporting the party stakeholders and the 2027 election. Should I remind us that I once said she's on a journey of sacrifice? Based on her past records and curriculum vitae, she's supposed to be at the National Affairs of the party, but she decided to accept the task to come down to the state level to ensure that the change mantra has clinched in the state party affairs of Adamawa. Among the 21 Local Governments we visited, the words of the State woman leader have massaged the emotional quantum of our women party officials and renewed ...

Fear Allah is the way to tackle Issue of insecurity

Image
  As the holy month of Ramadan nears,  Muslim Ummah have been urged to fear Allah in all their activities especially during month  and to seek blessings of Allah at all times. This call was made by Malama Aisha Khamis while presenting a paper during Ramadan Lecture Organized  by Federal Muslim women of Nigeria FOWAN, Adamawa state Chapter in Yola. Malama Aisha Khamis advised the Muslim Ummah to always  assists the  vulnerable ones among the Muslim especially in the holy month of Ramadan. She called on the  Muslim ummah  to use the holy  month of Ramadan to pray for the country and the leaders for them to  tackle the Challenging issues the country now face. In his lecture,  the Principal FOMWAN higher Islam ustas Saidu Andulhamid  said the month of Ramadan is very important to all Muslims,  he therefore urged  Muslim to use this opportunity and double their ibadat and give Sadakat during the  period. He called on ...

An baiyana cewa Al umma sukasance masu sanya tsoron a dukkanin aiyukansu.

Image
  A yayinda aka fuskanci Azumin watan Ramadan an kirayi Al ummàh musulmai da sakasance masu sanya tsaron Allah madaukakin sarki a dukkanin aiyukansu a lokacin Azumin watan Ramadan domin samun taimakon Allah a Koda yaushe. Malama Aisha Khamis ce tayi wannan kira a lokacin taron Ramadan lecca Wanda kungiyar mata musulmai ya tarayya FOMWAN Shiyar jahar Adamawa ta shirya a yola. Malama Aisha Khamis ta Kuma shawarci Al ummah musulmai da a Koda yaushe sukasance masu taimakawa marassa galihu wadanda ke cikin Al umma musulmai musammanma a lokacin watan Ramadan. Ta Kuma kirayi musulmai da suyi amfani da watan Ramadan wajen yiwa kasa adu o I dama shuwagabanin domin su samu damar dakile dukkanin kalubale da kasan nan ke fuskanta. Da yake gabatar da nashi lekca shugaban makarantar higher Islamic ta FOMWAN Ustas Sa Idu Andulhamid yace watan Ramadan wata ne da yake da mutukan muhimmanci ga Al umma musulmai saboda haka ya shawarci Al umma musulmai da su rubaiya ibadansu da bada sadaka a lokacin A...