Alhaji Abubakar. Sadiq ya mayar da takardan tsayawa takaran shgabancin kungiyar SWAN ta kasa.

Mataimakin shugaban kungiyar marubuta wasanni a Najeriya ta kasa SWAN Alh. Abubaoar Sadiq Mayoyo ya marayra da takardan da ya cike domin tsayawa takaran neman kujeran kungiyar. Da yake mikawa kwamitin shirya zaben kungiyar wanda Alhaji Abbas Shehu a k a Osculator ya kirayi sauran yan takaran da suyi amfani da damar da suke da shi na karaban takardan domin cikewa da kuma maryarwa. Yace a yanzu haka dai ga duk mai son tsayawa takaran mukamai dabab daban na kungiyar kofa a bude dake matukan abi dukkanin dokokon zaben da kwamitin ya gindaya. Shehu wanda yayi magana a madadin shugaban kwamitin Mr Sunday Agele ya tabbatarwa yan takaran cewa kwamitin ya kimtsa tsaf domin gudanar da zabe mai inganci. Da yake gabatar da taoardan a madadin Moyoyo shugaban kungiyar SWAN shiyar jahar Taraba Joachim Dangana Bandawa na TSBS ya membobin kungiyar a jahar Taraba da su marawa Abubakar Sadiq Moyoyo baya. Shugaban kungiyar a jahar Taraba yece tsayawan takaran Abubakar Moyoyo nasarace ba ga kungiyar kawaiba harma da jahar baki daya don haka ya kamata gwamnatin jahar dama dai dai kum jama a su bada nasu gudumawa kan tsayawa takaran Moyoyo. Anashi bangaren sakataren kungiyar Sani Suleiman na FRCN yayi alkawarin cewa kungiyar a jahar Taraba zata bada nata gudumawa dangane da tsayawa takaran Moyoyo. Cikin daya wadanda suka marawa Alhaji Abubakar Sadiq baya sun hada da ma ajin kungiyar ta SWAN a jahar Taraba Danladi Isah mai yaki na TTV, da mataimakin sakataren Simon Danladi Attah na NTA Jalingo da kuma Jude Gundale na the ViewerTv . A ranan sha takwas ga watan febberu ne dai za a gudanar da zaben kungiyar ta kasa wanda kuma karo na farko kenan aka dan takaran shugabanci kungiyar ta kasa daga yankin arewa masaugabas.

Comments

Popular posts from this blog

Rundunan yan sandan jahar Adamawa ta taimakawa iyalain Jamin an yan sanda da suka gamu da ajalinsu a bakin aiki.

Police in Adamawa Arrestet 31 year for serial theft.

Jambutu got new Chairman of PCRC.