Ankirayi mawallafa labarai ta yanan gizo da suyi amfani da kwarewasu wajen bada ingantattun labarai.

An kirayi mawallafa labarai ta nan gizo da sukasance masuyin amfani da kwarewarsu wajen yada labarai domin Samun cigaban zaman lafiya. Kiran na zuwane a taron da kungiyar mawallafa labaria ta yanan gizo na yankin arewa kasau gabas wato NOMAS ta gudanar a yola. Taron wanda Muhammed Adamau dodo ya jagoranta inda aka tattauna batutuwa da dama da zumar come gaban kungyar ciki harda shawartar yan kungiyar da suyi rijista da uwar kungiyar yan jarida ta kasa wato NUJ dama hukumomin tsaro domin inganta aiyukasu yadda yakamata. An kuma kirayi yan kungiyar da su maida hankali wajen bin ka idodin aikin jarida tare da gudanar da aiyukan yada labarai da zai ilimantar da nishadantar da al ummah. Kuma su kasance masu gudanar da aiyukansu bisa kwarewa wanda hakan zai taimaka wajen cigaban kungiyar yadda yakamata. A karshe an bukaci yayan kungiyar su maida hankali wajen bada rahotani da zasu kawo hadin kai dama zaman lafiya a tsakanin al ummah baki daya.

Comments

Popular posts from this blog

Yola Zone: ASUU threatens to withdraw services on expiration of the 2-week ultimatum to FG

Breaking News: Muhammad Ahmad Song (Boboi/Baka)Passes Away at 83

INTERNATIONAL HUMAN RIGHTS COMMISSION APPOINTS NEW LEADERS IN ADAMAWA STATE