An yabawa Hajiya Aishatu Binani
An yabawa sanata Aishatu Dahiru Binani bisa taimakawa da kuma kyaututtuka da takeyiwa al umma a bamgarori daban daban.
Alhaji Adamu Dan Wanzam uban kungiyar yan gwari a jahar Adamawa ne yayi wannan yabo a ganawarsa da manema labarai a yola fadar gwamnatin jahar Adamawa.
Alhaji Adami yace ba abinda zaice sai dai godiya ga Allah madaukakin sarki tare da godewa sanata Aisha Binani bisa kyautar mota da ya samun.
Ya kuma yimata adu ar Allah madaukakin sarki ya biya mata dukkanin bukataunta na Alhari ya kuma rabata da dukkanin shari, Allah ya kuma bata nasaran rayuwa mai Albarka.
Adamu ya kuma goewa manyan Jami an ta irinsu Alhaji Salihu Baba Ahmed, Alhaji Isa Bakalci, Manchi, Maulud, da dai sauransu wanda acwarsa mutane ne da suke da manufa mai kyau saboda yana mika godiyarsa ga jinjina a garesu baki daya.
Comments
Post a Comment