Kamfanin Auwalus Business Concept ya kaddamar da fara Bude asusun ajiya na banking moniepoint

Kamfanin Auwalus Business Concept ya kaddamar da tsarinsa na bude asusun ajiya a Bankin nan na moniepoint wanda hakan yasa jami an kamfanin suna zagayawa ga duk mai saon bude asusun ajiya zai da Jami an da riga dake dauke da alamar sunan kamafin sai ya tuntubesu domin karin bayani ko kuma ya ziyarci kamfanin dake palace dora da ofishin NEPA.

Comments

Popular posts from this blog

Yola Zone: ASUU threatens to withdraw services on expiration of the 2-week ultimatum to FG

Breaking News: Muhammad Ahmad Song (Boboi/Baka)Passes Away at 83

INTERNATIONAL HUMAN RIGHTS COMMISSION APPOINTS NEW LEADERS IN ADAMAWA STATE