Kasar Israila ta kai hari akan mujami a a Gaza.

Mutane da yawa ne dai suka samu mafaka a harabar wata muja mi a a yankin zirin Gaza biyo bayan da jirgin yakai kasar Isla ila ya kai hari akan mujami at, harin da yayi sanadiyar mutuwar mutane da dama. Kamar yadda ministan harkokin cikin gidan Gaza ya baiyana. Kawo yanzu dai mutane akalla 1150 ke amfani da mujami ar dake da tsawon tarihi a garin na Gaza. Mabiya addinin kirista da mabiya adinin musulunci da dama ne ke samu mafaka a wuraren ibadu a yankin na Gaza. Rundunan sojin kasar ta Israila dai tace jirgin yaki ya yi kokarin kai hari a cibiyoyi dake kai hare hare da makamai masu lizami inda roka ya fadi aka mujami ar. A cikin kwanaki sha uku da suka gabatane dai musulmai da mabiya addinin Krista suka fice daga Gaza domin tsira da rayuwarsu biyo bayan hare haren da aka kira na ramukon gayya da Israila ke kaiwa a garin na Gaza.

Comments

Popular posts from this blog

Yola Zone: ASUU threatens to withdraw services on expiration of the 2-week ultimatum to FG

Breaking News: Muhammad Ahmad Song (Boboi/Baka)Passes Away at 83

INTERNATIONAL HUMAN RIGHTS COMMISSION APPOINTS NEW LEADERS IN ADAMAWA STATE