Kotun sauraren koke koken zabe ta yi watsi da karanda sanata Aishatu Binani ta shigar.

Kotun sauraron koke koken zaben gwamna a jahar Adamawa a zamanta a yola fadar hwamnatin jahar Adamawa a asabardin nan tayi watsi koke koken da sanata Aishatu Binani ta shigar mata na kalubalantar gwamna Ahmadu Fintiri. Yar takaran gwamna na jam iyar APC sanata Aishatu Dahiru Binani ta shigar da kara inda take kalubalantar zaben gwamna wanda hukumar zabe ta gudanar a ranan 18-3-2023 Sanata Aishatu Binani dai tana kalubalantar nasaran da hukumar zabe ta aiyana gwamna Ahmadu Umaru Fintiri na jam iyar PDP ne ya lashe zaben gwamna da aka gudanar gudanar.
Da take yanke hukunci shugabar Kotun sauraren koke koken maishariya Theodora Obi Uloho tayi watsi ta karan da sanata Aisha Binani ta shigar mata tare da tabbatar da gwamna Ahmadu Umaru Fintiri a matsayin wanda yayi nasaran lashe zaben. A ranan 18-3-2023 hukumar zabe mai zaman kanta ta gudanar da zabe wanda kuma ta aiyana gwamna Ahmadu Umaru Fintiri a matsayin shi yayi nasaran.

Comments

Popular posts from this blog

Yola Zone: ASUU threatens to withdraw services on expiration of the 2-week ultimatum to FG

Breaking News: Muhammad Ahmad Song (Boboi/Baka)Passes Away at 83

INTERNATIONAL HUMAN RIGHTS COMMISSION APPOINTS NEW LEADERS IN ADAMAWA STATE