Rundunan Yan sandan jahar Adamawa ta sanar da tsintar wata yariya da ta Bata.
An tsinci wata yariya Mai suna Firdausi Sani daga Yola, Wanda yanzu haka tana tare da rundunan Yan sandan jahar Adamawa Kuma tana cikin koshin lafiya.
Kakakin rundunan Yan sandan jahar Adamawa SP Suleiman Yahaya Nguroje ne ya sanar da haka a wata sanarwa da ya rabawa manema labarai a Yola.
Domin Karin bayani za a iya tuntuban DPO Ofishin Yan sanda dake Doubeli cikin karamar hukumar Yola ta Arewa, idan akwai Wanda ya san Yan iwanta akan wannan lambar waya.
07033022600.
Comments
Post a Comment