Shugaban kasa zaiyiwa Yan Najeriya jawabi.
yau Ltinin 31-7-2023 ne ake saran shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai yiwa al ummar kasa jawabi ta misalin karfe bakwai na yammaci.
Hakan na kunshene a cikin wata sanarwa da mai magana da yawun shuhaban kasa Dele Alake ya fitar a safiyar yau litinin.
Sanarwan dai na umurtan kafafen yada labarai da su watsa jawabin kai tsaye da zaran shugaban kasa ya fara jawabi.
Duk da cewa ba asan ko akn minene shugaban zaiyi jawabiba amman y jawabin yazo kan gaba duba da irin wahalar rayuwa da ake ciki sakamokon cire tallafin maifetur.
NAFAN COLLEGE OF SCIENCE AND HEALTH TECHNOLOGY
Kwalejin dake haras da kiwon lafiya kimiya da fasaha dake Unguwar Jambutu a karamar hukumar yola ta arewa fadar gwamnatin jahar Adamawa.
Kwalejin ta bude tare da fara karantar da kwasakusai a bangarorin kiwon lafiya daban daban da suka hada da:
1. Pharmacy Technician (PT).
2. Health Information Technician (HIT).
3. Medical X-Ray Technician (X-Ray).
4. Junion Community Health Extension Worker (JCNEW).
5. Medical Laborotary Technician (MLT).
6. Dental Surgery Technician (DST).
7. Community Health Extension Worker (CHEW).
8. Public Health Assistant.
9. Public Health Technology (HND)
10. Health Information Technology
11. Social Welfare.
12.. Nutrition and Dietetics.
13. . Public Health Technician.
Domin samun damar shiga kwalejin ko sayan takardan shiga kwalejin sai a ziyarci jarabar kwalejin dake Jambutu ko a tuntubi wadan nan lambobin waya kamar haka:
07989481034 da 07038466510 ko 08142680500. Muna maraba da zuwanki a Koda yaushe Kuma ashirye muke mu biya muku bukatunku a Koda yaushe sai kunzo.
Comments
Post a Comment