Posts

Showing posts from January, 2024

Kungiyar Yan Jarida a jahar Adamawa ta taya Gwamna Fintiri murnan nasara da yayi a kotun koli.

Image
Kungiyar yan Jarida a Najeriya NUJ shiyar jahar Adamawa ta taya Gwamnan jahar Adamawa murnan samun nasara da yayi a kotun koli Najeriya. Kungiyar ta baiyana haka ne a wata sanarwa da ta fitar Yola dauke da sanya hanun shugaban kungiyar a jahar Adamawa Isyaka Donald Dedan tare da sakatarenta Fidelis Jockthan. .A sanarwan an baiyana cewa hukunci na kotun koli ya tabbatar da cewa Allah ya baiwa Al ummar Wanda suka zaba .Wanda Kuma ya tabbata cewa Yan Najeriya zasuyi Amanna da bangaren shariya Najeriya. Kungiyar ta NUJ tace wannan hukunci wani matakine na tabbatar da daurewar domokiradiya da Kuma cigaban harma da zaman lafiya. Har wayau kungiyar ta kirayi Yan adawa da Al ummar jahar Adamawa da su baiwa gwamna Ahmadu Umaru Fintiri goyon baya domin ga

An nada sabon wakilin waja a karamar hukumar Guyuk.

Image
Sarkin Guyuk Kwandi Nunguraya Dr Kurhaye Diahon Dansanda II ma nada Alhaji Muhammadu Gajere Ajiya a matsayin Wakilin waja. Alhaji Muhammadu Gajere Ajiya Wanda Kuma shine sabon wakilin waja Dan uwane ga tsohon Babban sakataren a ma aikatar harkokin kananan hukumomi da sarakunan Mr Japhet Gajere. An Yi bikin nadin wakin wajan ne a fadar sarikin Guyuk dake cikin karamar hukumar Guyuk dake jahar Adamawa. . An dai baiyana wakilin waja a matsayin mutuminda ya cancanta Kuma Wanda ya bada mhimmiyar gudamawa wajen Samar da zaman lafiya a tsakanin kabilin Lunguda da Kuma Waja. Wanda hakan ya aka ga ya dace a bashi wannan saraitar ta wakilin waja. . Da yake jawabi a lok

The New wakilin waja emerges.

Image
By Jennifer Eziogu His Royal Majesty, the Kwandi Nunguraya, Dr. Kuruhaye Dishon Dansanda II, has turbaned Alh. Muhammad Gajere Ajiya as "Wakilin Waja". Alh. Muhammad Gajere Ajiya and the new "Wakili Waja" is the elder brother to the past Permanent Secretary Ministry for Local Government Affairs, Mr. Japhet Gajere. The new "Wakili Waja" has been described as a calmed and peace loving personality which endeared him in the heart of the 1st Class Chief and the Traditional Council hence his turbaning as "Wakilin Waja" in Guyuk Local Government Area. The turbaning ceremony which was held at the palace of Kwandi Nunguraya in Guyuk LGA during the week, was graced by several dignitaries, family members friends and well wishers, who congratulated Alh. Gajere

Government security Forces Deliberate on Tackling illegal mining in Nigeria.

Image
In line with the frantic efforts of the President Bola Ahmed Tinubu-led Federal Government of Nigeria, to emplace sanity in the country's mining sector, the technical committee charged by the Federal Government to set up a joint taskforce, convened on Tuesday 30th January, 2024, at the instance of the IGP, Abuja to address the challenges posed by illegal mining in Nigeria. The Committee meeting, which was held at the Police Force Headquarters, had in attendance the representatives from the Armed Forces, Police, NSCDC, Ministry of Solid Minerals, Environment, and other relevant Ministries, Departments, and Agencies. Police Public Relation Officer headquater Abuja ACP Olumuyiwa Adejobi stated this in a statement made available to newsmen in Abuja.

Hukumomin tsaro a Najeriya sunsha aradun kawo karshen hakan ma adinai ba bisa kaidaba a fadin Najeriya.

Image
A kokarin ta na inganta tsaro gwamnatin tarayya karkashin shugaban kasa Ahmed Bola Tinubu ta kudiri aniyar inganta hakan muadinai a Najeriya Wanda hakan yasa gwamnatin ta Samar da wani kwamitin hadin gwiwar hukumomin tsaro a wani mataki na dakile matsalar hakan mu adinai ba bisa kaidaba a fadin Najeriya. Kawo yanzu dai kwamitin ya gudanar da zamansa a shelkwatar rundunan yan sandan Najeriya, Wanda ya samu wakilain hukumomin tsaro da suka hada da sojoji, civil defence, ma aikatun mu adinai dama sauran hukumomin da lamarin ya shafa . Kakakin rundunan yan sanda ta kasa dake ahekkwatar ACP Olumuyiwa Adejobi ne ya baiyana haka a wata sanarwa da ya fitar a Abuja. Sanarwan ta baiyana cewa aiyukan kwamitin dai shine yin dukkanin maiyiwa domin dakile hakan ma adin

Parents have been Urged to send their children to Qur anic schools for the development.

Image
Parents in Adamawa have been advised to send their children to Qur'anic schools in order to have the knowledge of memorising the holy Qur an for the development of the Muslim community. The advice was given made by the Director, Kulliyyatul Qur'an Yola Malam Idris Abdullahi Adam while speaking to Newsmen in Yola. Malam Idris Abdullahi said it is very important for Muslim Ummah to give more attention on their childrens' ability to memorize the holy Qur'an as well as the western Education. Malam Idris advised stakeholders to encourage parent on the importance of memorizing the holy Qur'an especially among the youth, for development and unity of the society. The

Governor Inuwa Yahaya of Gombe state call for unity among the Northern Governors

Image
The Chairman of Northern States Governors' Forum and Gombe State Governor, Muhammadu Inuwa Yahaya, says northern leaders must walk the talk if they truly want to address the common issues confronting the region and bring it back to the forefront as envisioned by the late Premier of Northern Nigeria, Sir Ahmadu Bello. The Governor who stated this during the annual Sir Ahmadu Bello Memorial Lecture held in Maiduguri, Borno State, emphasized the need to revisit the principles of the Sardauna era, address the disconnect between the government and the people, and seek practical solutions to the challenges faced by Northern Nigeria decisively with unity, determination, and effective governance. While outlining the Northern Governors' strategic roadmap for addressing the root causes of underdevelopment in the region, Inuwa Yahaya emphasized the role of go

Gwamna Inuwa Yahaya na jahar Gombe ya bukaci hadinkai a tsakanin gwamnoni Arewa.

Image
Shugaban Kungiyar gwamnoni yankin Arewacin Najeriya Kuma gwamnan jahar Gombe Muhammadu Inuwa Yahaya yace dolenefa shuwagabanin arewa sukasance suna magana da murya Daya in har ana so a magance dukkanin matsàloli da yankin ke fuskantar domin Samar da zaman lafiya. Kamar yadda marigayi sir Ahmadu Bello yayi. Shugaban Kungiyar ya baiyana hakane a wajen taron lacca na tunawa da Ahmadu Bello Wanda akeyi shekara shekara Wanda ya gudana a Maiduguri fadar gwamnatin jahar Borno. Gwamnan ya baiyana cewa akwai bukatar yin koyi da halayen Sardauna domin ganin an samu dai dai to a tsakanin shuwagabanin da Al umma Wanda hakan zai taimaka wajen warware dukkanin kalubalen da yankin Arewacin Najeriya. Ya Kuma shawarci takwaririnsa da suk asance masu Samar da dabaru da zasu taimaka wajen magance matsalar tsaro a yankin baki Daya Gwamna ya Kuma baiyana cewa yan

IMWON shiyar jahar Gombe ta rantsar da sabbin shuwagabaninta..

Image
Kungiyar tallafawa mata musulmai da marayu a Najeriya wato IMWON a takaice ta talafawa marayu dama baiwa mutane da dama lambar yabo a jahar Gombe. Kungiyar ta bada lambar yabonne a Babban taronta da ta gudanar a jahar Gombe indama ta kaddanar da kungiyar, tare da rantsar da amirorin kungiyar a kananan hukumomi goma sha Daya dake fadin jahar Gombe. Hajiya Mariya Nasiru N Ladan itace Darektar kungiyar wato IMWON ta kasa yace an shirya wannan taron me domin kaddanar da kungiyar a jahar ta Gombe tare da kaddamar da amirorin na kananan hukumomin dake fadin jahar ta Gombe Hajiya Mariya Nasiru ta Kuma baiyana cewa a taron sun tamakawa marayu Sama da goma da takartun karatu abun rubutu jakkuna da kudade da dai sauransu. Da wannan nema take kira ga takwaririnsu da Suma su maida hankali wajen taimaka

Iyaye sun yabawa gwamna Kefas na Jahar Taraba.

Image
Daga Sani Yarima Jalingo Mazauna jahar Taraba musammanma iyaye sun yabawa gwamna Agbu Kefas na jahar Taraba bisa kokarinsa na baiwa daluben jahar illimi kyauta. Iyaye sun bauyyana yabon ne a zantawarsu da wakilinmu Jalingo fadar gwamnatin jahar Taraba. Iyayen da suka hada da Malam Kasimu Garba, Agnes Andrew, Isa Jauro, da Innocent Apollo's dama wasu iyayen duk su baiyyana cewa wannan tsarin na bada illimi kyauta tsarine da zai baiwa yara damar samun ingancaccen illimi ba tare da matsalar kudiba Kuma hakan shinema moriya domokiradiya. Sukace duba ta matsin tattalin Arziki dake addabar gwamnatin a yanzu dama Yan Najeriya Wanda hakan yasa iyaye da dama bazaai iya daukan dawainiyar yaransuba saboda rashin kudi. Iyayen sukace tsarin na bada Illimi kyauta hakan zaitaimaka wajen

Parents Applauds Gov Kefas of Taraba state

Image
. By Sani Yarima Jalingo The provision of free education by the Taraba State government has been praised by the parents of beneficiaries. They expressed their admiration during an interview with our correspondent in Jalingo on Friday, January 26, 2024. . Malam Kasimu Garba, Agnes Andrew, Isa Jauro, and Innocent Apollos, among other parents, described the initiative as a valuable opportunity for children from financially disadvantaged families to benefit from democracy's dividend. They said with the current economic hardships facing Nigerians, many parents are unable to afford education for their children due to financial constraints. Consequently, some have taken their children out of school but now many parents have sent their children back to school as a result of the development and thanked the Gov