Mafarauta sun Mika ta aziyarsu dangane da rasuwar Farfesa Jibrin Aminu.

 














Mafarauta a jahar Adamawa na masu mika ta aziyarsu ga gwamnatin tarayyar Najeriya, da gwamnatin jahar Adamawa tare karamar hukumar Song harma da daukacin Al ummar jahar Adamawa ta aziyar marigayi Farfesa Jibrin Aminu.




Kwamandan kungiyar mafarautar jahar ta kasa Alhaji Muhammed Adamu ne ya sanar da haka a wata sanarwa da ya fitar a Yola.




Kungiyar ta baiyana marigayi a matsayin mutumin da ya bada gufumawa sosai wajen cigaban Al umma, saboda haka wannan babban raahinne ba ga karamar hukumar Song Ka waiba harma da Najeriya baki Daya.




Sanarwan tana maiyin Adu ar Allah ya gafarta masa, ya jinakanshi yasa Aljannace makomarsa.




Allah ya albarkaci abinda ya bari ya Kuma baiwa iyalensa jakurin jinre rashin da akayi.

Comments

Popular posts from this blog

𝐀𝐃𝐀𝐌𝐀𝐖𝐀 𝐏𝐎𝐋𝐈𝐂𝐄 𝐂𝐎𝐍𝐅𝐈𝐑𝐌 𝐅𝐀𝐓𝐀𝐋 MOTOR 𝐀𝐂𝐂𝐈𝐃𝐄𝐍𝐓 𝐈𝐍𝐕𝐎𝐋𝐕𝐈𝐍𝐆 𝐌𝐈𝐋𝐈𝐓𝐀𝐑𝐘 𝐕𝐄𝐇𝐈𝐂𝐋𝐄 𝐀𝐍𝐃 𝐂𝐎𝐌𝐌𝐄𝐑𝐂𝐈𝐀𝐋 𝐁𝐔𝐒

ASUU MODIBBO ADAMA UNIVERSITY BRANCH COMMENCED TWO WEEK WARNING STRIKE.

NSCDC Adamawa State Command Deploys 2,521 Personnel for Easter Festivitie