Injiniya Hussani Suleiman Tahir ya baiyana aniyarsa na tsayawa takaran gwamna a jam Iyar APC a zaben shekara ta 2027.

Daga Alhassan Haladu Yola.

Biyo bayan kiraye kiraye da Yan uwa da abokan arziki keyiwa injiniya Hussani Suleiman Tahir San Turakin Adamawa. da ya fito ya tsaya takaran gwamna a jahar Adamawa domin Yana da muhimman gudumawa da zai iya bayarwa a bangarori daban daban a fadin jahar.

Daga dukkan alamu Injiniya Hussani Suleiman Tahir ya amsa kira domin kuwa tunin ya baiyana aniyarsa na ysayawa takaran gwamnan jahar Adamawa a karkashin kam iyar APC a zaben shekara ta 2027. indan Allah ya kaimu.

Injiniya Hussani Suleiman Tahir dai yace Yana da manufofi da dama da yakeso ya ga ya aiwatar dasu Wanda Kuma zasu kawo cigaba a fadin jahar Adamawa.

Injiniya Hussani Suleiman Tahir ya Kuma zaiyana wasu daga cikin abinda yake son aiwatarwa da suka hada da tsaro, ilimi, kiwon lafiya, bunkasa harkokin noma da kiwo, manyan aiyukan cigaban jahar, inganta tattalin arziki, sanarwa matasa da mata sana o I dogaro da Kai, Samar da aikinyi a tsakanin matasa da mata, da dai sauransu.

Injiniya Hussani ya jaddada aniyarsa na Samar da kamfanin saka domin sarrafa auduga ganin yadda ake noma auduga a fadin jahar ta Adamawa.

Injiniya yace Allah ya albarkacin jahar Adamawa da Al barkatun mu adinai saboda haka zai Maida hankali wajen mu adinai Wanda acewarsa hakan zai taimaka wajen bunkasa tattalin arzikin jahar baki Daya.

A bangaren ilimi kuwa za Samar da guranen karatu ga yaran dake fadin jahar musammanma marassa galihu domin ganin an samu nasaran bunkasa ilimi a tsakanin dalube dake fadin jahar.

Injiniya Hussani Suleiman dai ya bada gudumawa sosai wajen cigaban jahar da suka hada da Samar da cibiyar Na ura Mai kwalkwalwa wato Computer a jami ar Modibbo Adama dake Yola. harma da taimakawa kungiyar daluben jami ar da mota, da dai sauransu.

Saboda haka nema injiniya Hussani Suleiman yake kira ga daukacin Al ummah jahar Adamawa dake linguna da Sako Sako da kada su bari su Saida yancinsu su bashi dama domin ganin ya cimma burinsu na inganta tare da gudanar da aiyukan cigaban jahar ta Adamawa.Biyo bayan kiraye kiraye da Yan uwa da abokan arziki keyiwa injiniya Hussani Suleiman Tahir da ya fito ya tsaya takaran gwamna a jahar Adamawa domin Yana da muhimman gudumawa da zai iya bayarwa a bangarori daban daban a fadin jahar.

Daga dukkan alamu Injiniya Hussani Suleiman Tahir ya amsa kira domin kuwa tunin ya baiyana aniyarsa na ysayawa takaran gwamnan jahar Adamawa a karkashin kam iyar APC a zaben shekara ta 2027. indan Allah ya kaimu.

Injiniya Hussani Suleiman Tahir dai yace Yana da manufofi da dama da yakeso ya ga ya aiwatar dasu Wanda Kuma zasu kawo cigaba a fadin jahar Adamawa.

Injiniya Hussani Suleiman Tahir ya Kuma zaiyana wasu daga cikin abinda yake son aiwatarwa da suka hada da tsaro, ilimi, kiwon lafiya, bunkasa harkokin noma da kiwo, manyan aiyukan cigaban jahar, inganta tattalin arziki, sanarwa matasa da mata sana o I dogaro da Kai, Samar da aikinyi a tsakanin matasa da mata, da dai sauransu.

Injiniya Hussani ya jaddada aniyarsa na Samar da kamfanin saka domin sarrafa auduga ganin yadda ake noma auduga a fadin jahar ta Adamawa.

Injiniya yace Allah ya albarkacin jahar Adamawa da Al barkatun mu adinai saboda haka zai Maida hankali wajen mu adinai Wanda acewarsa hakan zai taimaka wajen bunkasa tattalin arzikin jahar baki Daya.

A bangaren ilimi kuwa za Samar da guranen karatu ga yaran dake fadin jahar musammanma marassa galihu domin ganin an samu nasaran bunkasa ilimi a tsakanin dalube dake fadin jahar.

Injiniya Hussani Suleiman dai ya bada gudumawa sosai wajen cigaban jahar da suka hada da Samar da cibiyar Na ura Mai kwalkwalwa wato Computer a jami ar Modibbo Adama dake Yola. harma da taimakawa kungiyar daluben jami ar da mota, da dai sauransu.

Saboda haka nema injiniya Hussani Suleiman yake kira ga daukacin Al ummah jahar Adamawa dake linguna da Sako Sako da kada su bari su Saida yancinsu su bashi dama domin ganin ya cimma burinsu na inganta tare da gudanar da aiyukan cigaban jahar ta Adamawa.

Comments

Popular posts from this blog

Yola Zone: ASUU threatens to withdraw services on expiration of the 2-week ultimatum to FG

Breaking News: Muhammad Ahmad Song (Boboi/Baka)Passes Away at 83

ADAMAWA APEX CHOICE MOST INFLUENTIAL WOMEN IN ADAMAWA AWARD NIGHT