Mutane shida ne suka mutu biyo bayan hari makami Mai lizami da Rasha takai Ukraine.
Akalla mutane shida ne suka gamu da ajalinsu ciki harda wata yarinya yar shekaru goma da haifuwa tare da mahaifiyarta biyo bayan harin makami mai lizami da Rasha ta kai a garin kryvyi Rih dake kasar Ukraine.
Ministan harkokin kasashen wajen kasar ta Ukraine yace baya ga watanda suka mutu mutane sittin da tara ne suka samu rauni sakamokon harin da aka kai a wani gini dake wata Jami a a litinin din nan.
Gwamnan yankin Serihiy Lysak ya aiyana ranan ta yau da ya zama ranan zaman makoki saboda wadanda suka rasa rayukansu.
Garin da aka kai harin da na mahaifar shugaban kasan na Ukraine Volodymyr Zalensky.
Ko a ciki watan shida na wannan shekara Rashan ta kai hari akan ginai ginen fararen hula wanda yayi sanadiya mutane 11tare da jikkata mutane 28.
SANARWA. SaNARWA. SANARWA
Hukumar makarantar NAFAN Academy na sanar da al umma cewa ta fara sayar da Form din deban dalube daga matakin Nursery, Primary, Secondary wato J S S da S S harma da Islamiya High Islamiya.
Ana sayarda Form dinne a haranar makarantar dake Jambutu daga karfe 9:00 na safe zuwa kafe 1:00 na rana tundaga ranakun litinin zuwa Jumma a a duk mako, kudin Form din shiga makarantar ya kama daga dari biyar zuwa dubu daya.
Sai kuma Form din shiga NAFAN College of Science and Health Technology ana sayarwa akan kudi Nera dubu hudu da dari biyar.( 4500)
Domin Karin bayani sai a tuntubemu akan wadannan nombobin ways Lamar haka:
07038466510. 08135314121. 07036765214. 08169443004.
SANARWA MALLAM ZAKARI M. ALI.
Comments
Post a Comment