Bikin Babban. An Yaya Al Ummah Musulmai Murnan.







Kwamandan Mafarauta na kasa Kuma sarkin yakin mafarautan jahar Adamawa  Alhaji Muhammed Adamu ya taya Al umma Musulmain duniyar murnan bikin Babban sallah tare dayin fatan yin bukukuwar sallah lafiya.



Kwamandan Alhaji Muhammed Adamu ya baiyana haka ne a wata sanarwa da fitar dangane da bikin Babban Sallah a Yola.







Alhaji Adamu ya Kuma taya shuwagabanin da suka hada da shugaban kasa Bola Tinubu. Sarakunan garganiya, Yan majalisar dokoki na kasa dana jihohi, murnan bikin sallah, tare dayi musu adu ar Allah ya karbi ibada ya Kuma basu damar gudanar da shugabancinsu cikin kwanciyar hankali, dafatan Allah zai Kai mu na badi lafiya.




Ya Kuma shawarci Al umma Musulmai da suyi amfani da wannan lokacin wajen yin dukkanin abinda suka dace domin samun hadin Kai da zaman lafiya a tsakanin Al umma.




Ya Kuma yabawa hukumomin tsaro dama Mafarauta bisa hadin Kai da goyon baya da suke bayarwa domin inganta tsaro dama wanzar da zaman lafiya a fadin Najeriya.




Alhaji Muhammed Adamu yace zaiyi amfani da wannan dama wajen mikawa Al umma duniya da Najeriya, Adamawa, dama karamar hukumar Song, bisa rashin Farfesa Jibrin Aminu, ya baiyana cewa a madadin Mafarauta Muna mika tazuyarmu ga iyaken maragayi, tare dayin Adu ar Allah madaukakin sarki yajinkaahi da rahama, ya Kuma bai iyalensa jamre hakuri Rashi da sukayi.

Comments

Popular posts from this blog

Yola Zone: ASUU threatens to withdraw services on expiration of the 2-week ultimatum to FG

Breaking News: Muhammad Ahmad Song (Boboi/Baka)Passes Away at 83

ADAMAWA APEX CHOICE MOST INFLUENTIAL WOMEN IN ADAMAWA AWARD NIGHT