Posts

Gwamnan jahar Filatau ya jajantawa iyalen wadanda hatsarin wutan lantarki ya shafa a jahar.

Image
Rahotanni daga Jahar Filatau na cewa gwamnan jahar Barista Caleb Manassah Mutfwang ya nuna alhininsa da jajantawa al umma karamar hukumar Jos ta arewa biyo bayan matsalar wutan lantarki da yayi sanadiyar rasa rayuka da kayaki a safiyar asabar din nan. Gwamnan wanda mataimakinsa Ngo Josephine piyo ya wakilceshi a ziayar da wakaiwa wadanda lamarin ya shafa a asibitin koyarwa na Jami ar Jos dake Ola inda ya nuna bakin cikinsa da akuwar lamarin tare dayiwa iyalen wadanda lamarin ya shafa da Allah ya bawa wadanda suka jikkata sauki ya kuma baiwa iyalen wadanda suka rasa yan uwansu jimre hakurin rashi da sukayi. Gwamnan ya kuma baiyana lamarin a matsayin abun takaicine kuma abun bakincikine don haka ya tabbatar da cewa gwamnati zatayi dukkanin maiyiwa domin bada kariya ga al umma dama yan kasuwa da kuma ganin irin wannan lamarin bai sake aukuwaba. Gwamnan Mutfwang yayi alkawarin cewa gwamnatinsa zata taimakwa iyalen ...

Majalisar wakilain tarayya ta umurci ma aikatar aiyuka ta tarayya da ta binciki aikin gyaran hanyar Jibiro,sorou,Belel dake jahar Adamawa.

Image
Majalisar wakilain tarayyar Najeriya ta baiwa ma aikatar aiyuka ta tarayya da tayi dukkanin mai yiwa domin dubawa da binciko dalilin da yasa har yanzu ba a kammal gyran hanyar Jibiro, Sorou , Belel dake jahar Adamawa hanya da ta hada Najeriya da janhueiyar Kamaru. Tuninma majalisar ta kafa kwamitin da zai binciko lamarin na gyaran hanyar da aka bada kwangilarta akan nera biyon ashirin da shida. Wanda kuma tunin aka bayar da kudin. Hakan ya biyo bayan da dan majalisar mai wakilta mazabar Fufore da Song a majalisar wakilain tarayyar Najeriya Wakili Boya ya tada batun a zaman majalisar. Wakili Boya yace hanyar ya dauki tsawon shekaru bakwai ba tare da anwaiwayetaban duk da cewa an fitar da kudin kwangilan kuma hanyace da ake gudanar da hada hadan kaauwanci musammanma a tsakanin Najeriya da janhuriyar Kamaru. Boya ya koka da yadda matuka motoci dama yan kasuwa keji a jika wajen gudanar da harkokinsu a yankin. Wakili Boy...

Hukumar kiwon lafiya a matakin farko ta kasa shiyar jahar Adamawa zata fara yiwa mata aluran riga kafin cutar kansar mahaifa a fadin jahar.

Image
Hukumar kiwon lafiya a matakin farko ta kasa shiyar jahar Adamawa ta baiayana cewa zata fara yiwa mata aluran riga kafin cutar kansar mahaifa a fadin jahar Adamawa. Shugaban hukumar a jahar Adamawa Dr Suleiman Bashir ne ya baiyana haka a tattaunawarsa da manema labarai a yola. Shugaban hukumar yace cutar takan shafi sassan jikin bil adama kuma tana da nau o i daban daban har guda dari wanda kuma kusantar wanada ke dauke dacutar yana sanadiyar kamuwa da cutar. Kuma an dauki matakin hakane domin kare yaran mata daga kamuwa da cutar ta kansar mahaifa dama cututtuka masu halaka da haka domin ganin an yaki cutar baki daya. Dr Suleiman yace za afar riga kafin ne a daga ranan 24-28 ga watan oktoba da muke ciki kuma anasaran za ayiwa mata da shekarunsu ya kama daga 9-14 wanda za ayi cibiyoyi daban daban baya ga makarantu za ayi a sansanin yan gudun hijira da dai sauransu. Tunda farko a jawabinsa manajan shirye ahiryen hukumar kuma mai ku...

Rundunan yan sandan Najeriya ta sanar da fara diban sabbin Jami anta.

Image
Rudunan yan sandan Najeriya ta sanar da fara deban Jami an yan sandan ga duk wadanda sukayi nasaran a matsayin kurata a fannoni daban daban. A rana 15-10-2023 ne rundunan zata bude shafita na yanan gizo ga duk mai bukata zai iya cika takardan a yanan gizo wanda za a kwashe makwanni shida na cika takaradan wato daga ran 15-10-2023 zuwa ran 26-11-2023. Ga duk mai bukata zai ziyarci shafin rundunan a adreahi kamar hakahttp://apply.policerecruitment.gov.ng Kakakin rundunan yan sandan na kasa ACP Olumuyiwa Adejobi ne ya sanar da haka a wata sanarwa da ya fitar a Abuja kima aka rabawa manema labarai. Sanarwan ta baiyana cewa diban Jami an yan sandan yana daga cikin inganta aiyukan rundunan a wani matakin na inganta tsaro a fadin Najeriya. Sanarwan ta kara da cewa masu bakatan shiga aikin dan sandan ya kasance dan Najeriya, da kuma takardan shaidar kammala sakandare wato WAEC ko NECO w...

Ana cigaba da baiyana cewa Alhaji Muhammed Ibrahim 86 shine halacceccen shugaban kungiyar Yan kasuwa Arewacin Najeriya.

Image
A yayinda shuwagabanin kungiyar yan kasuwar arewacin Najeriya wadanda ke jihohi ke cigaba da nuna mubaya arsu ga shugaban kungiyar ta kasa Alhaji Muhammed Ibrahim 86. A matsayin shine halaccaccen shugaban kungiyar ta kasa. Shugaban kungiyar yan kasuwar arewacin Najeriya shiyar jahar Yobe kuma mataimakin shugaban kungiyar na kasa. Alhaji Isa Adamu yace batun dambaruwan shugabanci dake faruwa a kungiyar son rai ne da kuma son shugabanci wanda wasu daga cikinmu keyi wanda kuma hakan ba zai haifar da da mai idoba. Saboda haka wannan shugaba namu wato Alhaji Muhammed Ibrahim 86 shine halacceccen shugaba wanda dukkanin shuwagabanin kungiyar kama daga na kananan hukumomi, dana jihohi sha tara dake yankin arewacin Najeriya tare da birnin tarayya duk mun yarda da shi kum shine muka sani kuma shine aka zaba a matsayin shugaban kungiyar har na tsawon shekaru hudu. Don haka inba son shugabanci da son zuciyaba tayaya wani haka kawai zai ...

Hukumar Inshoran kiwon lafiya ta KASA shiyar jahar Adamawa ta day Alwashin ganin masu gajiyar Shirin kiwaon lafiya sun samu biyan bukatunsu.

Image
Hukumar inshoran lafiya ta kasa ta bada tabbacin cewa daga yanzu masu cin gajiyar shirin a fadin kasa zasu samu saukin yadda ake basu kiwon lafiya. Jami'in kai komo na hukumar inshoran lafiya ta kasa dake jahar Adamawa, malam Abdulhakim Aliyu Musa ne ya bada wannan tabbacin yayin zaman kara wa juna sani karo na bakwai da masu ruwa da tsaki da ya wakana a birnin Yola fadar jahar Adamawa. Mallam Abdulhakim Aliyu Musa yace rattaba hannu kan kudirin dokar hukumar inshoran lafiya ta kasa wanda tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi tare da wannan sabon jadawalin gudanar da aiyuka na Wannan hukuma, za su kara mata karfi gurin tafiyar da al'amuran ta na samar da kiwon lafiya a fadin kasa. Jami'in kai komon yace akwai bukatar hukumar ta rika ganawa da masu cin gajiyar shirin inshoran lafiyar, wanda wani tsari ne da babban daraktan Hukumar na kasa ya kirkiro domin ji daga bakin al'umma kuma hakan zai ta...

Alhaji Muhammed Ibrahim 86 shine shugaban kungiyar Yan kasuwa na Arewacin Najeriya.....Alhaji Abdullahi.

Image
Biyo bayan dambaruwan shugabanci ya wakana a cikin kungiyar yan kasuwar a rewacin Najeriya wanda hakan yasa shuwagaban nin kungiyar na jihohi shatara dake yankin na arewacin Najeriya ke nuna mubaya arsu ga shugaban kungiyar Alhaji Muhammed Ibrahim 86. Shuhaban kungiyar na shiyar jahar Taraba, kuma shugaban kwamitin zaben kungiyar ta kasa kana mataimakin shugaban kungiyar ta kasa shiyar arewa masau gabas Alhaji Abdullahi Usman yace ba abinda ya kowo haka illa san Bature da rashin sanin darajan shugabanci ne ya haifar da wannan matsala a cikin kungiyar. Alhaji Abdullahi Usman yace da can an tabayin makamacin haka ba a samu nasaraba to sun ganin in sunyi haka zasuyi nasara saboda haka garama su hakura domin bazasuyi nasaraba dalili kuwa shine a dokan kunguya Alhaji Muhammed Ibrahim 86 shine zababben shugaban kungiyar ta kasa. Ya kuma shaidawa wadanda kecewa sune shuwagabanin kungiyar su sa...