Posts

Intending pilgrims in Gombe have been advised to pay their hajji seats

Image
The Executive Secretary Gombe State Muslim Pilgrims Welfare Board, Alh Saadu Hassan has advised the intending pilgrims to put more effort and pay their Hajj seats in appropriate time before it becomes more competitive. The Executive Secretary gave the advice while addressing newsmen in his office. Saadu Hassan urged the intending pilgrims to make efforts towards the payment of their deposit of four points five million naira in a good time so as to avoid unnecessary hitches. According to him, the National Hajj Commission has allocated about two thousand five hundred and six available seats for Gombe State intending pilgrims and over one thousand intending pilgrims have already been deposited their money to the board. The ...

An shawarci maniyata a jahar Gombe ya suyi kokarin kammala biyan kudin kujeran aikin Hajjin wannan shekara.

Image
Babban sakataren hukumar Jin dadin da walwalan mahajjatan jahar Gombe Alhaji Sa adu Hassan ya shawarci maniyatan jahar Gombe da su Kara himma wajen biya kudaden kujerunsu domin ganin an samu damar gudanar da shirye shiryen da suka kamata akan lokaci Babban sakataren ya baiyana hakane a zantawarsa da manema labarai a ofishinsa dake Gombe Sa adu Hassan ya kirayi maniyatan da suyi iya kokarinsu da su kammala biyan kudin aikin Hajji na nera Milyon hudu da dubu Dari biyar akan lokaci domin kaucewa matsàloli. A cewarsa Hukumar aikin Hajji ta kasa NAHCON ta baiwa jahar ta Gombe kujeru dubu biyu da Dari biyar da shida a fadin jahar Wanda kawo yanzu sama da mutane dubu Daya sun kammala biyan kudadensu ga hukumar. Sakataren ya yabawa shugabanci gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya Wanda ya jajirce wajen yin ruwa da tsaki d...

Youth in Jalingo, Yerro, Zing, federal constituency will get jobs at the federal MDAs if elected Hon Gidado.

Image
By Sani Yarina Jalingo Hon. Abdulrazaq Gidado, a candidate for the Jalingo, Yorro, and Zing Federal Constituency by-election under the platform of the African Democratic Congress (ADC) in Taraba State, has reasserted his commitment to providing employment opportunities for the unemployed youth, subject to being given the mandate to represent the constituency. During an interview with journalists in Jalingo, Gidado pledged to empower women through skills acquisition schemes if elected as a member representing JYZ. He said, he had been primed for the election since 2014, when he was the MD of the Tourism Board, and his constituents urged him to contest for the seat of JYZ Federal Constituency in the forthcoming bye-election. Gidado guaranteed his constituents that he would comply with all federal laws, ensuring that their interests are wholly covered and that they benefit...

Dan takaran majalisar wakilain tarayyar Najeriya karkashin jam iyar ADC a mazabar Jalingo, Yerro, da Zing ya Sha alwashin samarwa matasa da mata aiki in har an zabeshi.

Image
Daga Sani Yarina Jalingo Dan takaran majalisar wakilain tarayyar Najeriya Mai wakiltar kananan hukumomi Jalingo, Yerro, da Kuma Zing daka jahar Taraba a karkashin jam iyar ADC Abdulrazaq Gidado yasha alwashin cirewa matasa kitse a wuta ta wajen Sama musu aikinyi mutukan aka zabeshi a zaben cike gurbi da za ayi a jahar. Dan takaran ya baiyana hakane a zantawarsa da manema labarai a Jalingo fadar gwamnatin jahar ta Taraba. Gidado ya dau alkawarin cewa indai har ya samu dama wakilta kananan hukumomin uku tofa mata da matasan yankin kayansu ya kunce a gidin kaba domin kuwa zaiyu iya kokarinsa na ganin ya samawa matasa da mata aiyukanyi domin dogara da kansu. Yace tun a shekara ta 2014 Al ummar mazabarsa suka bukaci da ya tsaya takara a lokacin Yana manajan Darekta a hukumar yawon Bude ido don jakanema a w...

ASUU Heroes day award some members in Yola

Image
The Academic staff union of university ASUU of the Modibbo Adama university Yola has provided scholarships to some under privileged students and award of excellence to some Prominent citizens in Adamawa state, call on the well meaning Nigerians to emulate the culture. The National President of the Academic staff union of universities Prof Emmanuel Victor Osodeke made this call during the union Heroes day in Yola. According to him, the gesture is one of the steps taking forward by the union towards the educational development of the university system. He said, the educational systems in the university is not getting the desired attention from the federal government of Nigeria as it was during the 1970s and 80s, when the overall welfare and demands of the university was given a priority. The National President of the union has assured the total commitments a...

Kungiyar Malamai Jami o I a Najeriya ASUU ta gudanar da bikin ranan gwarazaye..

Image
Kungiyar Malamain Jami o I a Najeriya ASUU shiyar Jami ar Modibbo Adama dake Yola ta baiwa wasu membobinta dama wasu Mayan mutanae lambar yabo biyo bayan gudumawa da suka bayar na cigaba. Al umma da ma illimi. An dai bada Kyautar Yabon ne a dai dai lokacinda kungiyar ta ASUU ke gudanar da bikin ranan gwarzaye Wanda kungiyar ta saba gabatarwa a duk shekara Kuma bikin ya gudana ne a dakin taro na Jami ar Modibbo Adama dake nan Yola. Da yake gabatar da jawabi a wurin taron mataimakin shugaban Jami ar Modibbo Adama Farfesa Abdullahi Liman Tukur yace ya kamata a inganta Jami o I tare da Kiran malamain da sukasance masu hada kansu dayin aiki tukuru domin samun cigaban Jami o I dake fadin kasan nan. Shima a jawabinsa shugaban taron Farfesa Abraham Okolo ya yabawa kungiyar ta ASUU bisa shirya irin wannan taron domin a cewarsa shirya taron makamacin haka zai karawa...

Yan sanda a jahar Adamawa sun samu nasaran kashe mutane uku da ake zargi masu garkuwa da mutane ne tare da ceto mutane biyu da akayi garkuwa da su.

Image
Rundunan yan sandan jahar Adamawa tayi nasaran ceto mutane biyu tare da hallaka mutane uku da ake zargi masuyin garkuwa da mutane ne a tsaunin Koma daka wasu bangarorin kananan hukumomin Fufore da Jada a jahar Adamawa. Kakakin rundunan yan sandan jahar Adamawa SP Suleiman Yahaya Nguroje ne ya baiyana haka a wata sanarwa da ya rabawa manema labarai a Yola. Sanarwan ta baiyana cewa rundunan karkashin rundunan dakile laifuka wato Crack tare da hadin gwiwar yan Kai, mafarauta, kungiyar Tabbital Pulaku inda sukayi diran mikiya a mabuyar masu garkuwa da mutane bayan sunyi dauki ba dadi da su ne dai hakan ya baiwa rundunan akawa da mutane uku kahira a yayinda wasu sun ranta ana kare da raunukan harbi a jikinsu, tare Kuma da ceto mutane biyu. Wadanda akayi garkuwa da su A rana karaba da ta gabata ne dai wasu dauke da makamai dira gidan Alhaji Jibo Karlahi inda sukayi awun ga...