Rundunan yan sandan jahar Filato ta dakatar da zirga zirgan mashuna a garuruwan Jos da Bukuru domin gudanar da bikin sabuwar shekara.

Rundunan yan sandan jahar Filato ta dakatar da zirga zirgan mashuna a cikin garin jos da Bukuru a wani mataki na inganta tsaro domin ganin an yi bukukiwar sabuwar shekara lafiya. Sanarwan hakan na kunshena a cikin wata sanarwa da kakakon rundunan yan sandan jahar filato DSP Alfred Alabo ya sanyawa hanu wanda aka rarrabawa manema labarai a Jos. A cikin sanarwan anjiyo kwamishinan yan sandan jahar Folato CP Bartholew N Onyeka ya bada umurnin dakatar da zirga zirgan maahunan wanda acewarsa hakan zaitaimaka wajen ganin anyi bukukuwar sabuwar shekara lafiya. Rundunan ta gargadi mazauna jahar da cewa har yanzufa dokan hana watsa tarsasin wuta dama buga ababe masu kara yananan nan daram saboda haka duk wanda aka kama da yiwa doka karan tsaye zai gamu da fushin hukuma. Kwamishinan ya tabbatarwa mazauna jahar cewa rundunan a shirye take ta kare rayuka dama dukiyoyin al umma fafin jahar baki daya. Ya kuma taya al ummar jahar kurnan bikin sabuwar shekara tare da yin fatan Allah yasa aga kashensa lafiya.

Comments

Popular posts from this blog

𝐀𝐃𝐀𝐌𝐀𝐖𝐀 𝐏𝐎𝐋𝐈𝐂𝐄 𝐂𝐎𝐍𝐅𝐈𝐑𝐌 𝐅𝐀𝐓𝐀𝐋 MOTOR 𝐀𝐂𝐂𝐈𝐃𝐄𝐍𝐓 𝐈𝐍𝐕𝐎𝐋𝐕𝐈𝐍𝐆 𝐌𝐈𝐋𝐈𝐓𝐀𝐑𝐘 𝐕𝐄𝐇𝐈𝐂𝐋𝐄 𝐀𝐍𝐃 𝐂𝐎𝐌𝐌𝐄𝐑𝐂𝐈𝐀𝐋 𝐁𝐔𝐒

ASUU MODIBBO ADAMA UNIVERSITY BRANCH COMMENCED TWO WEEK WARNING STRIKE.

NSCDC Adamawa State Command Deploys 2,521 Personnel for Easter Festivitie