An shawarci Al umma Musulmai dangane da amfani da kalandar addinin Musulunci.

An kirayi Al umma musulmai da sukasance suna dai hankali wajen amfani da kalanda addinin musulunci a Koda yaushe domin samun cigaban addinin musulunci yadda ya kamata. Mallam Modibbo Ahmadu Kulangu ne yayi wannan kira a lokacin da yake jawabi a wurin wani taron da kungiyar Munazzama ya shirya dangane da sabuwar shekaran addinin musulunci Wanda aka gudanar a makarantar Capital dake nan yola. Modibbo Ahmadu Kulangu yace ya kamata Al umma musulmai su kasance masu kaunan juna da Kuma amfani da kalandar addinin musulunci a dukkanin lamuransu na yau da kullum.
NAFAN COLLEGE OF SCIENCE AND HEALTH TECHNOLOGY Kwalejin dake haras da kiwon lafiya kimiya da fasaha dake Unguwar Jambutu a karamar hukumar yola ta arewa fadar gwamnatin jahar Adamawa. Kwalejin ta bude tare da fara karantar da kwasakusai a bangarorin kiwon lafiya daban daban da suka hada da: 1. Pharmacy Technician (PT). 2. Health Information Technician (HIT). 3. Medical X-Ray Technician (X-Ray). 4. Junion Community Health Extension Worker (JCNEW). 5. Medical Laborotary Technician (MLT). 6. Dental Surgery Technician (DST). 7. Community Health Extension Worker (CHEW). 8. Public Health Assistant. 9. Public Health Technology (HND) 10. Health Information Technology 11. Social Welfare. 12.. Nutrition and Dietetics. 13. . Public Health Technician. Domin samun damar shiga kwalejin ko sayan takardan shiga kwalejin sai a ziyarci jarabar kwalejin dake Jambutu ko a tuntubi wadan nan lambobin waya kamar haka: 07989481034 da 07038466510 ko 08142680500. Muna maraba da zuwanki a Koda yaushe Kuma ashirye muke mu biya muku bukatunku a Koda yaushe sai kunzo.
Ya Kuma shawarci Al umma musulmai da su maida hankali wajen nunawa yara muhimmanci karandar na addinin musulunci dama basu tarbiya na gari Wanda acewarsa hakan zai taimaka gaya wajen cigaban addinin musulunci. Shima a jawabinsa Modibbo Bello yace taimakekeniya a tsakanin Al umma musulmai Yana da matukan muhimmanci zai Kuma taimaka wajen hadin Kai dama Samar da zaman lafiya a ysakamin Al umma baki Daya.
Mallam Abdullahi Abubakar Butu shugaban Majalisar harkokin addinin musulunci a karamar hukumar yola ta arewa. wandama shine Babban bako a wurin taron ya jaddada kiransa yayi ga Al umma musulmai da su Kara himma wajen yin amfani da kalandar addinin musulunci, tare da shawartan Yan agaji da Suma su Kara damara wajen taimakawa Al umma inda ya bukaci da jama a da sukasance suna baiwa Yan agajin hadin da goyon baya Wanda acewarsa hakan zai Kara musu Karin gwiwar cigaba da gufanar da aiyukansu. Uban taro Kuma maijimillan Damilu marafar Jimeta Alhaji Ismaila Bello ya godewa kungiyar na Munazzama dangane da shiraya wannan taron Shima shawatar Al umma musulmai yayi da sukasance suna amfani da watannin addinin musulunci a Koda yaushe .
Tunda farko a jawabinsa shugaban kungiyar na Munazzama a karamar hukumar yola ta arewa Mallam Musa Kaduna yace tun a shekara ta 1956 ne aka kirkiri kungiyar ta Munazzama domin ganin a bunkasa harkokin addini dama gudanar da aiyuka tallafawa Al umma. Ya Kuma baiyana cewa dalilimsu na shirya wannan taron dai shine wayarwa Al umma Kai dangane da sanin muhimmanci sabuwar shekaran addinin musulunci dama watan farko wato muharram. Taron dai ya samu halartan malamai daga sassa daban daban dama Yan agaji da dama.
SANRWA. SANARWA. SANARWA Hukumar makaramtar NA IBI ACADAMY dake Damsawa a cikin garin Jimeta dake karamar hukumar yola ta arewa fadar gwamnatin jahar Adamawa. Tana garin cikin sanar da Al umma cewa ta fara sayar da Form din shiga makaramtar daga matakin Firamaer da sauransu. Kuma makarantar ta shahara wajen karantar da bangarori da dama da su hada na addini dama na zamani. Kamar haka. A bangaren addini ana karantar da haddan Al ku ani Maigirma, Nahaw, Tauhid, Luggatul Arabiya, da dai sauransu. A bangaren Boko kuwa makarantar na karantar da darasin lissafi wata Maths da harshen turanci English, Computer, Social Study, Agriculture, da dai Sauransu. Ana zuwa makarantar cikin kwanaki biyar wato daga litinin zuwa Jumma a Kuma ana fara karantarwane daga karfe bakwai na safe zuwa karfe hudu da rabi na yamma a kowace tana. Bugu da Kari makarantar na ciyar dalube abinci sau daya a rana sannan akwai motocin debo dalube da Kuma mayar dasu gidajensu kana akwai masu kula da dawainiyar dalube a cikin makarantar ta NA IBI ACADEMY . Domin karin bayani ko sayan Form din sai a ziyarci harabar makarantar dake dake Damsawo ko a tuntubi Number wayoyin waya kamar haka. 07063516642. 08024772558. Sai kunzo

Comments

Popular posts from this blog

Yola Zone: ASUU threatens to withdraw services on expiration of the 2-week ultimatum to FG

Breaking News: Muhammad Ahmad Song (Boboi/Baka)Passes Away at 83

INTERNATIONAL HUMAN RIGHTS COMMISSION APPOINTS NEW LEADERS IN ADAMAWA STATE